Labarin Sojojin Najeriya
A yau ne Gwamna Nyesom Wike ya shiga sahun masu kiran a tsige Hafsun Sojojin Najeriya. Wike ya ce akwai bukatar gwamnati ta kawo sababbin jini da dabarun yaki.
Sojojin Najeriya sun hallaka ‘Yan ta’adda fiye da 2, 400 a shekarar da ta wuce. Femi Adesina ya ce a daidai wannan lokaci an kama marasa gaskiya har 1, 900.
Dakarun Sojojin Najeriya sun ce sun ci kasuwa a Jihar Yobe. Kakakin DHQ ya ce rundunar Sojojin kasa tana cigaba da samun galaba a kan ‘Yan ta'addan Boko Haram.
A kalla dakarun sojoji shida ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon gumurzun da suka yi da yan bindiga a kusa da Faskari Mar
Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Litinin ya sanar da sabbin kananan sojojin da ake horarwa cewa su shirya tafiya daj
‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun sake kai wa Jihar Yobe mummunan hari jiya. An kona makaranta da dakin jinya a Garin Gujba amma Sojoji sun buda masu wuta.
‘Yan bindiga sun kashe mutane, tsere da dabbobi a Garin Dada a yau Juma'a. Yanzu haka an bar Jama’a da kirga ruwan gawa bayan wasu sun shiga jeji, sun tsere.
'Yan bindiga sun kai hari ranar Laraba kauyen Katarma a karamar hukumar Chikun da ke jihar Kaduna, tare da kashe mutum 4 ciki harda jami'an sintiri kafin su yi
Daruruwan farar hula a halin yanzu suna gudun ceton rai tare da neman mafaka sakamakon sabon hari da ake zargin mayakan ta'addanci na Boko Haram suke kaiwa kara
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari