Labaran Duniya
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya tattauna da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da sauran shugabannin duniya 39 a taron koli kan canjin yanayi wanda aka fara yau.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Amurka, Walter Fredrick "Fritz" Mondale ya riga mu gidan gaskiya, The Nation ta ruwaito. Mondale wanda ya rike mukamin mataimak
Firaministan Pakistan ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda lamarin batanci ga Annabi ya yawaita a duniya. Ya bukaci shugabanni da su tsaurara hukunci a kansu.
Wata kafar watsa labarai a kasar Libya ta sake ruwaito wa cewa karin wasu yan Nigeria fiye da uku sun sake karbar addinin musulunci a kasar. A cewar rahoton da
Gobarar ta tashi ne da misalin karfe 4:00 na yamma a makarantar firamare da ke unguwar Pays Bas a birnin Yamai, inda azuzuwa 28 da aka yi su da zana suka kone.
A yau kasar Saudiyya ke zuba na'urorin zuba ido don duba jinjirin watan Ramadana. A duk shekara kasar Saudiyya kan yi amfani da na'urorin zamani don duba watan.
A yau ake sa ran sake lashe zaben Idris Derby shugaban kasar Chadi. Derby ya share shekaru sama da 30 yana mulki a Chadi, wanda a zaben yau ma ke sa ran shi zai
Wani kamfanin da ya sanya hoton masallaci a rigar mawaki Jay Z ya rubuta wasikar afuwa zuwa ga malaman masallacin mai dimbin tarihi dake wani yankin kasar Kenya
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci a Saudiyya ta sanar da cewa a bana ba za a yi bude-baki da sahur a masallatan kasar ba a lokacin Azumin watan Ramadana.
Labaran Duniya
Samu kari