Labaran Duniya
Shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale a duniya musamman sakamakon annobar korona hakan ya sa mutane tsananin son ganin 2021 ya shigo ko za a samu sassauci.
A 2021 Dr. Goodluck Jonathan da wasu tsofaffin Shugabannin kasashe da su ka yi mulki za su karbi lambar girma. Bayan haka Jonathan zai yi magana a taron AfBA.
Wasu iyalai sun shiga cikin gagarumin mamaki da annashuwa, bayan bayyanar sakamakon asibiti. Sakamakon ya nuna yadda matar ta kara samun ciki, bayan tana dauke.
Za ku ji cewa an gano shirin awon gaba da kudin da aka bada domin sayen tsummar rufe fuska.’ Yan damfara sun nemi su yi gaba da kudin kwangilar tsummar fuska.
Za ku ji irin nanyan abubuwan da su ka girgiza kasashen Duniya a cikin shekarar nan ta 2020. Daga ciki an shirya zaben da ya ba Jama’a mamaki a kasar Amurka.
Tun tuni ‘Yan Majalisa sun gama aiki a kan kasafin kudin shekara mai zuwa, amma har zuwa yanzu shugaban kasa Muhammadu Buhari bai rattaba hannunsa a kai ba.
Shugaba Cyril Ramaphosa a ranar Litinin ya sanar da sabuwar dokar hana siyar da giya ya kuma ce wajibi ne amfani da takunkumin fuska a wajen taron jama'a bayan
Jagoran jam'iyyar APC na kasa, Sanata Bola Ahmed Tinubu, ya yi wa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ta'aziyya bisa rasuwar mahaifinsa, Malam Musa
Sakamakon barkewar cutar korona a karo a biyu a wasu kasashe ciki harda Ingila, wasu jerin kasashe arba'in da takwas sun haramta wa jirage sauka daga kasar.
Labaran Duniya
Samu kari