Labaran Duniya
Wani tsohon Ɗan takarar shugaban ƙasa ya shigar da ƙara gaban kotu kan a dakatar da INEC daga shirin zaɓen 2023, sannan a gaggauta rantsar da shugaban ƙasa.
A baya dai hukumomin ƙasar Saudi Arabia sun bayyana cewa, sun daina yankewa ƙananan yara hukuncin kisa. A halin yanzun ƙasar ta yanke wa wani hukuncin kisa.
Har yanzun gwamnatin Neja na nan akan bakarta cewa ba zata biya kuɗin fansa domin kuɓutar da ɗaliban islamiyyar Tegina ba. Yaran sun kamu da rashin lafiya.
Jihar Neja na daga cikin jihohin da matslar tsaro tafi ƙamari a halin yanzu. Gwamnan jihar ya jihar ya sake bullo da wata sabuwar hanya domin magance matsalar.
A wasu yan watanni da suka gabata, jami'an tsaro musammn yan sanda suna fuskantar hari daga yan bindiga a kudancin ƙasar nan. Gwamna Uzodimma yace bai dace ba.
Yayin da gwamnonin kudu suka amince da dokar hana makiyaya kiwo a fili, wata ƙungiya da ba'a san ta ba, ta yi barazanar kai hari jihar Delta kan hana kiwo.
Rahotanni sun tabbatar da an kashe shugaban ƙungiyar yan ta'addan Boko Haram, Abubakar Sheƙau, a halin yanzun ragowar yan boko haram na cikin mawuyacin hali.
Jihar Zamfara na ɗaya daga cikin jihohin da matsalolin tsaro suka dabai-baye a yankin arewa maso yammacin Najeriya, wasu ɗauke da makamai sun hallaka mutum 12.
Wasu hotuna sun bazu a kafafen yada labarai, in da aka ga yarinyar da ta fi kowa tsawo a kasar Brazil, tare da mijinta da ta dara tsawo da kusan kafa biyu.
Labaran Duniya
Samu kari