Labaran Duniya
Hotonan wani yaro da ya shigo birni bayan share shekaru a daji sun jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta in da ake ta mamakin lamarinsa da alhinin ya aka yi.
Mutumin da ya yi yunkurin kashe Limamin Masallacin Harami da ke Makkah a lokacin da yake gabatar da hudubar Sallar Juma’a ya yi ikirarin cewa shi ne Mahadi.
Bincike ya gano yadda kasar China ke amfani da wasu na'urori da ta dasa kan musulman kabilar Uyghur don gano bacin ransu da damuwarsu cikin sauki haka kawai.
Sojojin ƙasar Mali sun tsare Shugaba Bah Ndaw, Farai Minista Moctar Ouane da ministan tsaro Souleymane Doucoure a ranar Litinin kamar yadda kamfanin dillancin l
Ofishin Farai Ministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, a ranar Alhamis ta sanar da tsagaita wuta domin kawo karshen rikicin da ta kwashe kwanaki 11 tana yi da kun
Ƙasar Amurka ta cafke babban mai taimakawa gwamnan Ogun, Dapo Abiodun, bisa zargin yin sama da faɗi da dala dubu $350,000 na tallafin marasa aikin yi a ƙasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tashi daga Abuja zuwa Paris, Faransa, ziyarar aiki na kwanaki hudu hudu domin halartar taron Kasashen Afirka a ranar Lahadi.
Ana sa ran ganin watan Shawwal a yau, amma wasu kasashe tuni suka sanar cewa, ba su ga watan ba, kuma gobe za su tashi da azumi. Mun kawo muku jerin kasashen.
Hukumar NDLEA ta kame wata tsohuwa mai shekaru 80 dake sana'ar sayar miyaagun kwayoyi tare da jikarta. An kuma kame wasu mata da su ma suke harkar miyagun kwaya
Labaran Duniya
Samu kari