Labaran Duniya
Shugaban hukumar kula da masallatai masu daraja na makka da Madina kuma babban limamin masallacin Makka, Sheikh Sudais, ya naɗa mata mataimakansa a karon farko
Wata amarya tare da wasu mutum biyar sun shiga hannun yan sanda a kasar Habasha, inda ake zarginsu da hannu a kashe ango kwanaki kaɗan bayan daura masa aure.
Yayin taron da aka saba shiryawa domin nuna farin ciki da aure, wasu.mahalarta shagalin bikin aure 17 sun rasa rayukansu a sanadiyyar tsawa da ta afka musu.
Dubun wani ɗalibin jami'a a kasar Senegal ta cika a kwana na uku, yayin da mai kula da ɗakin jarabawa ya gano shi da kayan mata yana rubuta jarawar budurwarsa
Yayin da jagoran yan awaren kafa kasar yarbawa, Sunday Igboho, yake cigaba da zama a tsare, ana tsammanin Benin zata bayyana matsayarta kan bukatar bashi mafaka
Bayan ƙasar Saudiyya ta sanar da amincewa da cigaban aikin umrah, hukumomi a kasa.mai tsarki sun fadi wasu kasashe 13 da basu yarda su zo aikin na Umarah ba.
Sabon jakadan da gwamnatin Najeriya ta naɗa a jamhuriyar Benin, Tukur Yusuf Buratai, ya gana da shugaban Benin, Patrice Talon, bayan kama Sunday Adeyemo Igboho.
Ƙasar Amurka ta samu yancin kanta shekaru 245 da suka wuce, inda take murnar wannan rana a ranar 4 ga watan Yuli, Buhari ya aike da saƙon taya murna ga Biden.
Biyo bayan nasarar da sojoji ke samu kan yan ta'adda, zaman lafiya ya ƙara samuwa a Borno, hakan yasa gwamnatin jihar take aikin jigilar maida yan gudun hijira.
Labaran Duniya
Samu kari