Labaran Duniya
Biloniyan Amurka kuma mamallakin Amazon, Jeff Bezos, a ranar Litinin 1 ga watan Nuwamba a Glasgow da ke Scotland ya jinjinawa shugabancin shugaban kasa Buhari.
Wani fusattaccen bawan Allah ya fallawa sabon gwamnan yankin arewa maso yamma na Iran mari ana tsaka da rantsar da shi a ranar Asabar da ta gabata a Azerbaijan.
Rundunar sojin kasar Sudan ta hambarar da mulkin farar hula tare da saka dokar ta baci a fadin kasa baki daya bayan zanga-zanga ta barke a birnin Khartoum.
Rahotanni masu girgiza zukatan da ke zuwa a halin yanzu shi ne na daurin talalan da sojojin kasar Sudan suka yi wa Firayin Ministan Abdallah Hamdok, ministoci.
Bidiyon wani hotal da ke kasan ruwa ya janyo maganganu daban-daban a shafukan sada zumunta. Ana biyan kudi har $50,000 wanda yayi daidai da N28 kowacce rana.
Bincike ya bankado rayayyen dan Adama da ya fi kowanne utum tsayin hanci a duniya. An gano cewa tsayiin hancinsa ya kai inci uku da rabi mai suna Mehmet Ozyurek
Akalla mutum 32 sun rasa rayukansu yayinda 45 sun jigata sakamakon harin bam da aka kai asibitin shi'a dake birnin Kandahar dake kudancin Afghanistan, jami'an.
Wata kyayyawar budurwa a ƙasar Tanzaniya, ta fito kan tituna ɗauke da allon rubutu tana neman mijin da zai aureta, a cewarta zata ɗauki nauyin komai na auren ta
India - Rahotanni daga ƙasar Indiya na nuni da cewa hukumomi a ƙasar sun damƙe ɗan shararren jarumin Bollywood, Shah Rukh Khan, wato Aryan Khan, kan wani zargi.
Labaran Duniya
Samu kari