Labaran Duniya
WHO ta ce kasashe shida a Afrika ne da suka hada da Najeriya suke da kashi hamsin na dukkan mace-macen da aka yi a duniya sakamakon zazzabin cizon saura a 2020.
Masana a kasar waje sun bayyana annobar Korona a nan gaba za ta kara tunkaro duniya, inda masana suka bayyana cewa, duniya ya kamata ta kasance cikin shiri.
Wasu 'yan crypto sun bayyana yadda suka shiga taskun rasa dukiyoyinsu a duniyar kudaden intanet. Wani dai ya ce daga miloniya ya zama matsiyaci cikin mintuna 5.
Wani rahoto da muka samu daga babban birnin kasar Turkiyya, Istanbul ya bayyana yadda wata mata ta sadaukar da jikinta ta rasa ranta a kokarin kare ɗan ta.
Shugaban kamfanin sada zumunta, Tuwita, Jack Dorsey, ya bayyana cewa lokaci ya yi da zai matsa ya baiwa wasu waje da dama su cigaba daga mukaminsa na shugaba.
Hukumar zaben kasar Libya ta fitar da sunan, Saif al-Islam, dan Marigayi Muammar Gaddafi daga cikin masu neman kujerar shugabancin kasar a babban zabe mai zuwa.
Wani kare, Gunther VI, da ya gaji dumbin dukiya ta biliyoyi ya ɗaga ɗaya daga cikin gidajen alfarman sa dake Amurka, zai siyar da shi kimanin miliyan N13m.
A wani bidiyo nmai tsawon minti biyu da dakika arrba'in da daya, tsohon limamin Ka'aba, Sheikh Adil Al-Kalbani ya bayar da cikakken gabatarwa na matsayinsa.
A jiya Saif al-Islam Gaddafi ya yi rajista a matsayin ‘dan takara a zaben shugaban kasa a Libya. Saif Al-Islam zai gwabza da su Firayim Minista, Hamid Dbeibah.
Labaran Duniya
Samu kari