Labaran Duniya
Fusatattun jama'a sun kashe wani bawan Allah da ake zargi da kone Al-Qur'ani mai girma a kasar Pakistan. An gano cewa jama'an sun nada masa mugun duka ya mutu.
Fitaccen dan wasan barkwanci na kudanci , Bovi Ugboma, ya bayar da labarin abinda ya faru da shi a wani otal da ke London inda aka kusan zargin sa da sata.
Kasar Mexico dake yankin Latin America ta haramtawa ma'aikatan ta aika duk wani abu ya shafi jima'ai yayin da suke bakin aiki, kuma ta tanadi hukunci kan haka.
Wani ango dan kasar mMisira ya bindige matarsa, mutane uku a dangin shi da kan shi yayin zaman sasancin aure a birnin Cairo, makwannin kadan bayan aurensu.
Wata kotu da ke zama birnin California ta kasar Amurka ta dage ranar yanke wa gagarumin dan damfarar nan Hushpuppi zuwa ranar 11 ga watan Yulin shekarar nan.
Buhari ya ce ya taya takwaransa na kasar Guinue Bissau murnar tsallake juyin mulki, ya kuma yaba wa dakarun kasar masu biyayya kan kishin kasa da suka nuna.
A karon farko tun shekarar 2014, an samu karuwar farashin danyen man fetur ya kai $90 a duniya. Karin ya biyo bayan rikicin da ke tsakanin Ukraine da Rasha.
IMF ta fitar da rahoto kan yadda wasu kasashen Afrika biyar za su fi Najeriya habaka a fannin tattalin arziki, inda aka ce Najeriya na kasa sosai ba kamar wasu
Wasu ango da amarya sun kafa sabn tarihi na yin aure mafi gajarta a duniya. Sun rabu ne a yayin da ake liyafar bikin su saboda wakar da amaryar ta zaba a wurin.
Labaran Duniya
Samu kari