Labaran Duniya
Wani magidanci dan asalin kasar Zimbabwe ma 'ya'ya 9 wanda ke zaune a daki ciki da falo, cike da abin mamaki ya bayyana burinsa na ninka yawan yaran da yake da.
Wasu hazikan maza 'yan asalin Cambodia sun kawo wani sabon salo na hada kayayyaki da kasa inda suka gina gida kacoka da kayan cikinsa da kasa har da kujeru.
A tarihin duniya baki daya, ba a taba fassara Qur'ani da Sahih Bukharin ba zuwa harshen Koriya sai yanzu. Dr Hamid Choi Yong Kil ne mutum na farko kuma Musulmi.
Duniyar crypto ta shaida faruwar munanan abubuwa na asarar kudade. A wannan shekarar, 'yan crypto sun yi asarar triliyoyin nairori saboda rashin satar kudi.
Ana gobe ranar Kirsimeti, an mayar da wata katafariyar coci zuwa Masallaci a yankin Adrianopilis/Edirne a garin Ainos/Enez da ke kasar Turkiyya.Ali Erbas yace.
A karon farko kasar anyi shagulgula na gani da fadi don bikin kirsimeti a kasar Saudiyya. A shekarar 2021 ne mutanen kasar Saudi Arabiya su ka sha bukukuwan.
Dabi'a na rike mulki ba tare da son ran mutane ba ya zama ruwan dare a kasashen Afrika da dama. Nahiyar Afrika ta kasance inda shugabanni basa son barin mulki.
Majalisar dinkin duniya ta shawarci kasashen duniya kan cewa ya kamata su shirya tsaf domin tunkarar sabuwar annoba wacce ba ta Korona ba. Ya ce kowa ya shirya.
Wata kotu a Ingila ta umarci Mohammed bin Rashid Al Maktoum, shugaban Dubai,ya biya tsohuwar matarsa, Haya Bint Al-Husseindala miliyan 734 da yaran da ta haifa.
Labaran Duniya
Samu kari