Labaran Duniya
Wasu iyaye a ƙasar Scotland sun taras da avun mamaki bayan sun dawo daga hutun shakatawa kasar waje, sun gano ɗansu ya tafi taimakawa Ukraine a filin yaki.
Wata mata mai tallace-tallace ‘yar kasar Rasha mai tsayin sawu 6 da inci 9 ta bayyana damuwar ta akan kalubalen da take fuskanta wurin samun saurayin da ya dace
Wani matashi mai suna Manya ya wallafa hotunansa tare da mahaifinsa wanda ya baiwa wani bangare na hantarsa kuma an yi aikin cikin nasara cike da farin ciki.
Iyalin da a halin yanzu suke cikin tsananin rudani bayan halayyar ban mamakin da jigon iyalin yayi.A da can iyalin suna rayuwa ne a Turai, amma a yanzu suna za.
Bayan tsanantar tsadar rayuwar jama'a mazauna kasar Saudi Arebiya, mata sun tashi tsaye wajen neman abun sawa a bakin salatinsu da harkoki a fadin masarautar.
An dauki wannan sukan nata a matsayin gugar zana ga shugaba Recep Tayyip Erdogan game da zamansa a kujerar mulki ta alfarma. An dai daure ta na shekaru biyu.
Wata budurwa bayan rabuwa da saurayinta wanda suka haifi yara tare. ta je har gidansa ta watsa man fetur, ta cinna wa gidan wuta sun kone baki ɗaya harda budurw
Aliko Dangote, shugaban kanfanonin Dangote, ya bukaci gwamnatin tarayya ta hana Najeriya saida wa kasashen ketare masara don gudun karancin ta sanadiyyar yaki.
A juma'ar da ta gabata a Nairobi, karuwan yankin Mombasa na kasar Kenya sun hada kai da sauran 'yan kasar Afrika ta gabas wajen yin bore game da cin zarafi.
Labaran Duniya
Samu kari