Labaran Duniya
Soltys ya kuma shaida cewa, zai yi wahala ga 'yan sa kai su tafi zuwa Ukraine yanzu tunda an rufe sararin samaniyar kasar saboda yakin da take yi da Rasha.
Wasu 'yan Najeriya da suka tsere daga Ukraine yayin da kasar Rasha ke tsaka da luguden wuta a kasar, za su iso Najeriya a ranar Juma'a. Za su taso daga Warsaw.
Yayin da kasashen Duniya ke cigaba da ɗaukar natsaya, wasu na goyon bayan Rasha wasu kuma sun yi Allah wadai, kasashe 17 a Afirka sun ki Allah wadai da lamarin.
Wani dan kasuwa kuma biloniya dan kasar Rasha ya ayyana neman Shugaba Vladimir Putin ruwa a jallo saboda kai wa Ukraine hari. Alex Konanykhin, dan kasuwan ya sa
Jakadan kasa Canada a Najeriya ya ziyarci yara marasa galihu da ke rayuwa a kasan gadar Oshodi inda sukaa dinga wasanni daa su tamkar tsara duk da banbancinsu.
Yayin da ake ci gaba da gumurzu tsakanin Rasha da Ukraine, Ukraine ta nemi sojojin sa kai daga kasashen waje. 'Yan Najeriya sun nuna sha'awarsu ta taimakawa.
Shugaban kasar Ukraine, ya sake fitowa domin yi wa 'yan kasarsa bayani kan yadda Rasha ke kokarin lalata komai na tarihin kasar Ukraine a doron kasan duniya.
Gwamnatin Najeriya na iya shiga taskun karin kudin tallafin mai a daidai lokacin da farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya. Farashi ya kai dala 112.7.
Wata mata mai matukar kirki, mai suna Lavonda Wright Myer, ta jefa wani dalibin makarantar sakandare dake takawa da kafarsa na tsawon awanni kafin ya isa wurin.
Labaran Duniya
Samu kari