Labaran Duniya
Shugaban kasar ya bukaci amincewar majalisar akan Naira biliyan 346 domin kasafin kudin kamashon cigaban Niger Delta na 2018. Bayanin tsarin kasafin kudin ya nuna Naira biliyan 313.883 za'ayi amfani dasu gurin manyan aiyuka, Naira
Kwanaki kadan da suka shude mun samu cewa wani karamin ma'aikacin sojan kasa, Anajo Aloygius na barikin Soji ta Mogadishi a babban birnin kasar nan na tarayya, ya amsa laifinsa na cin zarafin wata Mata mai Tireda a kasuwar Nyanya.
Kwamitin ta yanke hukuncin ne a taron ta na 119 da tayi a ranar Alhamis, 4 ga watan Octoba. Malaman da aka kora sun hada da: Dr. Adubunmi Ayoola Sunkanmi, mai neman zama farfesa a bangaren tattali na jami'ar ; Dr. Ogunwande Isiaku
Gwamnatin PDP dai, bata iya ceto kowa ba a wancan lokacin, inda tayi shakulatin bangaro da lamarin. Sai da ta APC tazo, sannan ne ta ceto wasu daga matan, amma daki kusan rabi na can a bauta. Sun kuma zargi wannan gwamnati itama
A cikin shekaru shida da muka kafu, kamfanin samar muku da Labaru da Nishadantarwa, Ilimantarwa da ma wayar da kai, mun yi zarra kuma munyi fice daga sauran tsararraki da muka taras a kasuwar, mun kuma yi ayyuka da yawa babu kakka
A kokarin hukumar hana cin hanci da rashawa ta kasa, karkashin Ibrahim Magu, kotu mai zama a Legas, ta amince ta duba hujjar EFCC a kan shari'ar da ake wa tsohon shugaban hukumar NAMA, Mr. Ibrahim Abdusalami kan wata cuwa-cuwa da
An jiyo wani babban rabaran na cocin Household of God Church International Ministries yana fadin hasashen abub uwan da ya jiyo a wahayi wai zasu faru kafin ayi zaben 2019 a kasar nan Najeriya, shima dai yana takarar shugabancin ka
A kokarin gwamnatin Tarayya na dawo da martabar noma da kiwo a tsakanin 'yan Najeriya, kamar yadda yake a baya, kafin a gano main fetur mai kawo kudi cikin sauki, a yanzu gwamnatin ta sha alwashin taimakawa manoma ta hanyoyi da da
Ana cikin wannan ja'inja dai a yau, kuma za'a gudanar da babban taro na kasa na APC, dama na PDP, ita kuwa INEC, tace Allankatafar baza da qara wa jam'iyyu koda awa daya ba daga gobe lahadi, don haka, duk wanda bai kawo sunan dan
Labaran Duniya
Samu kari