Labaran Duniya
A wani littafi da shugaban Boko Haram bangaren Habib, wanda suke kira Albarnawy, dan gidan Muhammad Yusuf, ya rubuta da Larabci, wanda muka samu fassararsa da Hausa, mun tsakuro muku kadan daga cikin irin yadda Boko Haram ke aikin
Wani rahoto mai cike da ban mamaki da muka samu ya bayyana cewa, wata babbar kotu can daular Larabawa ta Tsakiya ta yakewa wata uwargida hukuncin dauri na zama a gidan kaso har na tsawon watanni uku bisa yiwa Mijinta hawan kawara.
A yau da Bola Tinubu ya cika aniyarsa ta kayar da gwamnan jiharsa, shekaru 11 bayan ya bar gidan gwamnati, inda shi kuwa Kwankwaso, ya kasa kada nasa gwamnan duk da a 2015 kawai ya bar gidan gwamnati, ya nuna kwankwaso ya sha kasa
An dai zargi kabilun yankin da ko dai sun san me ke faruwa ga masu motoci dake bata a yankin, ko kuma ma sune ke aika-aikar da kansu, ganin yadda har zuwa suka yi don kokarin hana soji aikin tonon ramukan, wadanda sun kai biyar
Ana sa rai, Atiku Abubakar zai dauko wani daga kabilar don ya mara masa baya a matsayin mataimaki a jam'iyyar PDP, sai dai a cikin gida akwai masu neman kujerar suma, kamar Tambawal, Dankwambo, Makarfi, da Kwankwaso
Idan da ta amsa din, yana iya yafe mata, wanda a shariance, sai kotu ta sake ta, tunda shi danuwansa ne, to amma kuma watakil yaki yafewar koda ta ce ita tayi, tunda shima akwai yiwuwar ta shigar da kara kan fyaden da tace yayi ma
Mataimakin registrar din makarantar, Abdullahi Abdullahi ya karyata jita jitan da ke yaduwa a shafukan sada zumunta na cewa dalibai 7 ne suka rasa rayukansu. Amma ya jaddada cewa an kashe dalibi daya, biyu kuma sun samu raunuka..
A yayin da guguwar siyasa tayi kane-kane a fadin jihohin kasar nan ta Najeriya, an gudanar da zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyu daban-daban inda tuni sakamakon zaben tuni ya bayyana kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Wata babbar motar mai ta fashe tare da tashi da gobara a kusa da ofishin DSS da barikin Ojo dake kan babban titin Badagry a jihar Legas. Majiyar mu ta ruwaito cewa motar ta fadi ne sanadin Lalacewar titin, inda man da ta dauko ya
Labaran Duniya
Samu kari