Labaran Duniya
'Yar takarar kujerar shugaban kasa, kuma tsohuwar Ministar Obasanjo, Obi Ezekwesile, tace daga cikin irin tu'annati da Atiku wai yayi a lokacin Obasanjo lokacin yana mataimakinsa, akwai uwar wahala da ya basu su masu aikin rage cu
Wannan jawabin yazo ne ranar da Trump ya bayyana aniyarshi na ci gaba da tallafawa kasar duk da zargin da akeyi Shugaban Saudi Arabia mai jiran gado, Mohammed Bin Salman na da hannu wurin kisan dan jarida Jamal Kashoggi domin ra
Kamar yanda yace, matarshi ta makale a cunkoson motoci akan titin Alagomeji dake Yaba, garin Legas, a hanyarta na dawowa gida daga ofishin ta dake Ikoyi. Bayan sunyi magana da mijinta a waya, ta sanar dashi cewa tana Jin yunwa kum
Akwai kungiyoyin hadin kai kala kala a duniya. Kungiyar hadin kai ta farko dai an samar da ita a shekarar 1844 a Ingila. Wanda ba da jimawa ba aka cigaba da kirkiro su a fadin duniya. Akwai sama da kala 120 na kungiyoyin hadin ka
Ofishin shugaban kasa ya rubuta ga DSS da 'yan sandan Najeriya domin bukatar bincikar Bishop Oze akan zargin shi na yada jita jitar mutuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mataimakin shugaban kasa na musamman akan kararraki ne ya
Rahoton ya nuna cewa akwai jihohi ne a kasar nan ke fuskantar saukar farashin daga watan Satumba zuwa Octoba na wannan shekarar. Jihohin sun hada da jihar Kogi, Filato da Nasarawa, Akwa Ibom, Benue, Kwara da Ondo. A watan Octoba
'Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar tare da shugaban jam'iyya, Uche Secondus da kuma zababbun gwamnoni na jam'iyyar, sun gana da juna a garin Abuja domin daura damarar babban zabe na 2019.
Hajiya Khadija Abdullahi-Iya, ita ce 'yar arewa ta biyu da wani dan takara daga kudu ya dauko don zama mataimakiyarsa, ta farko ita ce Hajiya Getso mai shekaru 37 daga jihar Kano, wadda Moghalu na YPP ya zabo a makon nan shima
A farkon shekarar nan ne hukumar Transparency International, T.I ta bayyana cewa lamarin rashawa ya tabarbare a kasar mu ta Najeriya, kuma har wannan lokaci na Buhari da APC. Duk da cewa hukumar EFCC ta kama wadanda ake zargi san
Labaran Duniya
Samu kari