Amfani da yadda bankunan taimakon juna ga al'umma

Amfani da yadda bankunan taimakon juna ga al'umma

- Akwai kungiyoyin hadin kai kala kala a duniya

- Kungiyar hadin kai ta farko an samar da ita ne a Ingila a shekarar 1844

- Shin ko kunsan amfanin kungiyoyin hadin kai?

Amfani da yadda bankunan taimakon juna ga al'umma
Amfani da yadda bankunan taimakon juna ga al'umma
Asali: Depositphotos

Akwai kungiyoyin hadin kai kala kala a duniya. Kungiyar hadin kai ta farko dai an samar da ita a shekarar 1844 a Ingila. Wanda ba da jimawa ba aka cigaba da kirkiro su a fadin duniya.

Akwai sama da kala 120 na kungiyoyin hadin kai a duniya. Shin ko kunsan amfanin kungiyoyin hadin kai? Amfanin su ya hada da :

1. Samar da bashi don sana'a ga yan kungiya.

2. Samar da kayayyakin aikin gona ga yan kungiya (Wannan ya danganta da idan kungiyar ta manoma ce)

3. Kasuwancin hadin guiwa, wanda yan kungiyar kadai ne zasu iya saka hannayen jarin su.

4. Samar da gidajen siyarwa ko haya a saukake ga yan kungiya.

Duk wadannan taimakon da kungiyoyin hadin guiwa kanyi ya danganta da irin kungiyar ne.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng