Labaran Duniya
Ko a wannan lokacin mafi kyau na busasshen gurin, mai mutane jefi jefi da take kudancin hamada yana fama da talauci da rashin shugabanci na gari. Wasu kasashe kusa da yankin sun hada da Somalia ko jamhuriyar Afirka ta tsakiya, sun
A yunkurin tabbatar da yanda zaben shekara mai zuwa zai kasance, international Republican Institute da National Democratic Institute zasu turo jami'an su domin duba yanayin shirye shiryen zaben da za'ayi a watan Fabrairu na shekar
A ranar Alhamis ne ma'aikatan dake samar da sinadarai suka bayyana wa gwamnatin tarayya cewa Haramta amfani da sinadarin nan na Codeine a cikin maganin tari ka iya janyo rashin aikin yi ga mutane 23, 000 a Najeriya kadai
Zanga zangar da yan sanda sukayi a ranar talata, wanda suka yi a kofar lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari yaje babban rally na jam'iyyar APC a ranar laraba. Shugaban ya hanzarta barin jihar bayan angama rally din
Gwamnati ta sanya ido sosai kan kalamai zafafa dake fitowa daga bakin Kayode, wadanda kan tunzura mutane su maida gwamnati kamar bata da iko ko gaskiya. A baya dai manyan abokai da 'yanuwa sun ta kai ziyara gidan ministan na Abuja
Wata guda bayan da ta sanya mayatar game na talabijin da cewa yana iya zamo wa mutum tabin hankali, yanzu kuma, hukumar lafiya ta duniya, ya sake dora jarababbiyar sha'awar saduwa cikin jerin yiwuwar tabin hankali
A karshen qarni na 19 ne Turawan Ingila suka fara shigowa yankunan da a yanzu ake kira kudancin Najeriya, a wancan lokacin kuwa, ake kiransu kurmi, inda kabilu kan rayu cikin dawa ba ruwasu da wasu, wanda hakan ke kawo yawan yake
A yau, Laraba, ne shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, da takwaransa na kasar Afrika ta kudu, Cyril Ramaphosa, suka yi wata ganawar sirri a fadar gwamnatin Najeriya dake Abuja. Shugaba Buhari ya tarbi Ramaphosa bayan isowar
Mark Zuckerberg, yanzu shine mai kudi na uku a duniya, inda ya sha gaban Warren Buffett a jerin da jaridar Bloomberg ta rubuto na manyan masu kudin duniya. Zuckerberg ya wuce Buffett a yayin da hannun jarin manhajar Facebook ya...
Labaran Duniya
Samu kari