Labaran Duniya
Wannan rubutu dai hange ne da hasashen abubuwan da matasa ke bukata, ra'ayi ne na marubuci Mubarak Bala na Kano, wanda ba lallai ya zama ra'ayin kowanne ma'aikaci a Legit.ng ba. Sakon Tes kawai na iya zuwa 08032880989, kada a kira
Miliyoyi ne daga nahiyar Afirka ke tserewa don shiga Turai, kuma da yawa daga Najeriya daga Kudu suke. Sai dai in sun je Libya ana kama su a bautar ko a azabtar. Wadanda aka ceto a wannan karon sun sauka daga jirgi a Legas, inda
Abokanai dai jigo ne a rayuwar dan adam,abokai suna kasance wa dakai a kowanne hali cikin farin ciki ko akasin hakan sannan babu abinda mutum bazai iya yiwa abokan sa ba. Daga karshe karfin sa ya kare ya daina fahimta yanata kokar
Sa'ilin dayake taya abokinsa murnar gama tasa bautar kasar ne, wanda ya saka takardarsa a shafin Instagram, Adesegun Adeosun, yana neman a taya shi murna, sai Davido yace: "Na so dem cancel my own oo." Inda yake nufi "a haka suka
"Ina shawartarku dakuyi camfe a bisa abubuwan da suka kamata, 'Yan siyasa da jam'iyun su su rike wani abu wanda zai samarwa da kasar kwanciyar hankalinmu kuma zamuci gaba da basu shawara akan abinda ya kamata har zuwa lokacin da
Shugaban kungiyar ta kasa, Vincent Ubah, yace: "Wannan tayin ba yana nuna cewa kungiyar bata san cewa Atiku na da arzikin siyan kuri'u ba ma a ranar zabe. Duk da haka wannan tayin ya zama dole ne don ganar da yan kasa cewa wadanda
"Dukkansu sun hade kansu saboda mutum daya, shugaban kasa Muhammadu Buhari kuma suna da hadin guiwar su a ko ina. A kasuwanci, siyasa, addini da ma ko ina. Sun ta addu'ar ya mutu, sai suka ga ya dawo da rai da lafiya fiye da da"
Kashi 4.48% na tituna da gada wanda Gwamnatin tarayya ta lissafo a cikin aiyukan ta na kudu maso gabas ne suka kammala, ake amfani dasu kuma suke lafiya, inji rahoton kungiyoyi biyu na taimakon kai da kai. Rahoton da V2P da HOG-1
Wannan tattaunawa ta nuna a shekara ta 2017 mutane 7,700 ne suka rasu a kasar ta Ingila dalilin shan giya. A cikin wannan tattaunawa anji ra'ayin matasa 8,000 da kuma yara 2,000. Yayin da a karo na farko aka hada tsarin rayuwar
Labaran Duniya
Samu kari