Labaran Duniya
Bayan kusan wata daya ne sai shugaban kasa ya dawo daga doguwar tafiyar. Bidiyo da mutane sama da dubu biyar suka yada a Facebook da Twitter ya nuna Kanu yana magana ga magoya bayan Buhari cewa "Mutumin da kuke gani a...
Yabo na fuskana tuhuma ta shari'a ne tare da Imrana Ventures wanda shima ake zargi da amfani da tsohon matsayin shi na jami'i mai biyan kudi na yan sandar jihar Ekiti a 2015 wajen waskar da kudaden don amfanin su
A yanzu dai a duniya, wannan annoba ta ragu da kashi 29 cikin dari tun daga shekarar 2000 a kasashen Asiya. A cikin kasashen yammacin duniya kuwa, watau Turai da Amurka, ana samun raguwar kashe kai da kai tun a qarnoni da dama da
Duk wani mara lafiya da yake shan daya daga cikin wadannan magungunan biyu to ya gaggauta ziyartatar likitansa don neman shawara da bincike. Sannan dakatar da shan maganin ba tare da wani bincike ba ka iya jefa mara lafiyar cikin
Shekarau baiyi kasa a gwiwa ba a shekara ta 2018 ya karayin kaura ya koma gidan shi na asali wato APC biyo bayan komawar kwankwaso PDP. Da yake tofa albarkacin bakin sa Shakarau yace yanada dalilin daya sanyashi komawa APC sannan
Dama dai ya kamata kowacce jiha ta iya sama wa kanta kudade, maimakon wai ace sai gwamnatin Tarayya ta aiko sannan za'a yi albashi da ayyuka. Shekaru kusan 30 da kirkirar jihohin, amma har yanzu gwamnatin Tarayya ke basu nono, ta
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito, Mista Brooks ya bayyana hakan ne yayin ganawarsa da manema labarai bayan halartar taron harkokin ilimi da suka shafi kasar nan da aka gudanar a birnin Ibadan na jihar Oyo.
A ranar 29 ga watan Nuwamba 2018 ne aka fara gudanar da bikin fitacciyar jarumar fina finan India wato Priyanka Chopra. Priyanka Chopra zata angwance da angonta Nick Jonas wanda yake mawaki ne a kasar Amurka. Bikin dai zai fara ka
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jihar tana biyan ma'aikata naira biliyan 9.6 a duk wata. Ganduje ya bayyana haka ne a yayin taron ma'aikatan kananan hukumomi 44 karkashin NLC wanda ya gudana a Mambayya
Labaran Duniya
Samu kari