Assha! Gasar inzali ta kai wani jarumin mata lahira, a zagaye na bakwai

Assha! Gasar inzali ta kai wani jarumin mata lahira, a zagaye na bakwai

- Tsautsayin ajali yasa wani mutum gasar jima'i

- Ya hadu da macen da tafi karfin shi

- Shin za'a kama Loveth da laifin kisan kai ko za'a sake ta

Assha! Gasar inzali ta kai wani jarumin mata lahira, a zagaye na bakwai
Assha! Gasar inzali ta kai wani jarumin mata lahira, a zagaye na bakwai
Asali: Instagram

Wani mutum mai matsakaicin shekaru ya rasa rayuwar shi akan gasar 'kerewa' da tazo mishi ba daidai ba.

Mutumin da aka fi sani da suna Davy ya rasa ranshi ne a wani otal a Legas yayi karon su wata mata.

Kamar yadda majiyar mu ta samu labari, otal din na nan a bangaren Ikotun jihar Legas inda mamacin ya kai Loveth don gasar jima'i.

Mun samu labarin cewa Davy da Loveth sunyi musu akan cikin su wa zai fi dadewa ba tare da ya gaji ba a gado. Dukkan su sunce suna da karfi kuma kowa yaki sanar wa dayan.

A yayin musun ne, Davy yasa dubu hamsin da sharadin cewa Idan yafi karfin Loveth zai dau kudin, Idan kuma tafi shi karfi ita zata dau kudin.

Loveth ta amince sannan ta shirya suka samu daki a otal.

DUBA WANNAN: Lokutan tashi da isowar jiragen kasa a tashar jirgin kasa ta Rigasa da Kubwa a ranakun litinin zuwa asabar

Davy yayi zagaye na shida amma ko girgiza Loveth bata yi ba. A zagaye na bakwai ne Davy ya fadi ya mutu a kanta. A take ta sanar da hukumar otal din inda suka mika ta ga hukumar yan sandan yankin Okorie.

A halin yanzu an kai gawar Davy asibiti inda za'a duba musabbabin mutuwar shi wanda hakan ne zai sa a saki Loveth ko a mika ta gaban kuliya da laifin kisan kai.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa.

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel