Labaran Duniya
Shugaban ya tabbatar da rawar da Gwamnatin Switzerland takawa ga arewa maso gabas, ballantana yan gudun hijira na kara karfafa dankon aminci tsakanin kasashen biyu. Jakadan Gwamnatin Swiss a Najeriya yace zasu cigaba da tallafawa
Da aka tambaye shi ra'ayin shi akan cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai yi aiki ba,Dauda cewa yayi: "Najeriya kasa ce mai mutane miliyan 180. Kowa na da nashi ra'ayin. Don haka kowa da bangaren da yake tsammani. Idan tunanin
A takaice a 1960 zuwa 1966 babu wata jiha. Akwai yankunan arewa, yamma, gabas da yamma ta tsakiya. Kirkirar jihohi an fara ne a 1967 da Janar Yakubu Gowon ya hau mulkin kasar. Ya kashe yankunan tare da kirkiro jihohi 12. Bayan...
A wani rahoto ya nuna cewa yawan mutanen da sukayi rijistar zabe a shekara ta 2018 a jihar Kaduna yakai 3,935,341. Daga cikin wadannan kananan hukumomi karamar hukumar Jaba ce kadai ke da karancin wadanda sukayi rijistar inda suke
Mai unguwan Otongole, Simon Osege Orwa ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace sun kaddamar da bincike a matakinsu, sa’annan ya kara da cewa matar ta dauki wannan mummunan mataki ne saboda rashin jituwa da ta samu da mijinta.
Yayi magana akan rayuwar shi ba tare da Maryam ba, matarshi ta shekaru 40, rayuwar shi a matsayin soja, rawar da ya taka a juyin mulki biyu da suka canza tarihin Najeriya. Sannan yayi bayani akan zaben 12 ga watan Yuni wanda babba
Komai ya kankama ta bangaren yakin neman zabe a 2019. Tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne na jam'iyyar APC da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP. Amma kuma an fara sako bangarorin addinai
Zaben shugaban kasar na shekara ta 2015 yana da jiga jigan yan takara Buhari da Goodluck Shugaban kasa na farko daya rasa damar komawa kan kujerar sa a Najeriya.Daga cikin kuri'u 31,746,490 da aka kada guda 13,536,511 an kada su
Amma babban misali ko a musulunce an nunawa mata yadda zasu tsaftace kawunan, to ko a harkar lafiya ma haka suna samun wannan ilimin amma basu da kudin da zasu sayi audugar don su tabbatar da abinda aka koyar dasu na tsaftar
Labaran Duniya
Samu kari