Akalla mutum 30 'yan PDP ne suka rasu a hadurruka daban-daban a yau

Akalla mutum 30 'yan PDP ne suka rasu a hadurruka daban-daban a yau

- Ana tsaka da kamfe na jam'iyyu a Najeriya

- Ana yawan samun hadurra a titunan Najeriya

- 30 sun mutu a hadarin 'yan PDP

Akalla mutum 30 'yan PDP ne suka rasu a hadurruka daban-daban a yau

Akalla mutum 30 'yan PDP ne suka rasu a hadurruka daban-daban a yau
Source: Depositphotos

A Najeriya dai, hadarin mta ba wani sabon abu bane ko sabon labari, sai dai kuma idan ya tashi faruwa bai iye daukar mutane da yawa haka ba.

A wannan karon, hadari ba daya bane, hadurra ne daban-daban, wadanda suka haddasa mace-mace, na 'yan PDP masu niyyar zuwa kamfe na masoyinsu dan Takarar Sanata.

Abba Moro dai, shine dan takarar Sanata a jihar ta Binuwai, kuma Rally aka tafi yi masa, inda mota ta dungura bayan da taya ta fashe, ta kuwa ci karo da wasu motocin, aka yi ta gwabzawa ana sake shiga cikin matsatsin.

DUBA WANNAN: Bana sakaci kan harkar tsaro a Zamfara, inji gwamna Yari, wanda ke kasar waje

Agatu ne birnin da suka yi niyyar zuwa, kuma lamarin ya kashe akalla mutum 30, daga matafiyan, ya kuma raunata da dama da safe karfe 10:am na safe.

Hanyoyin Najeriya dai na da matsatsi da ramuka, direbobi kuma akwai ganganci da rashin hakuri, sai muce Allah-tsare ya kiyaye ya sauwake wa masu raunukka.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel