Labaran Duniya
A jiya kadai, a NSE, watau Nigerian Stock Exchange, an sayar da share 70.98m ta bankin. wadda ta kama kusan N72.64m a hada-hada 129. An kuma baiwa duk mai hannnun jari a Diamond bank din, hannayen jari a Acess bank, koda yake an..
Adadin da kasar ta kashe akan shigowa da man fetur a cikin watanni Tara yakai 28.3 daga cikin budget din 9.12trn da kasar ta fitar na shekara ta 2018. NNPC ce ta bayyana hakan inda tace gwamnatin tarayya ta biya masu aikin man...
Saboda matsalar Najeriya, gabas da yamma, kudu da arewa, kabila da yaruka, addinai da dariqu, da ma 'yan zaman kansu, dole ne a sami turba guda ta bin kadin zaben domin watakil ba lallai sakamakon ya farantawa wasu rai ba
Wasu daga cikin mazauna garin da suka zanta da ofishin dillancin labarai a ranar talata sun Kwatanta cigaban da abin damuwa, kare da cewa hakan zai takurawa talaka saboda hakan na datse aiyukan cigaba na mutane
A watan Augusta 2017, makamancin hakan ya taso akan wanda ya amince da yin titunan jiragen kasa daga Kano zuwa Daura da karamar Hukumar Jibia dake jihar Katsina. Kamar yanda titunan jiragen kasa na Daura zuwa Jibia, Kano zuwa...
Kamar yadda yace, 141,000 na yan gudun hijirar na daga karamar hukumar Guma, 33,000 daga Gwer ta yamma sai 27,000 daga karamar hukumar Logo. Yace OPWS tare da Operation 777 sun samu sama da manyan makami 20, makamai daruruwa, sun
Wannan dai shine karo na hudu da Atiku Abubakar ke neman shugabancin kasar nan, ya nema a PDP, sannan ACN, sai a PDP, sai APC, sannan ya dawo PDP. Yanzu yana da shekaru akalla 70 a duniya, kuma shi ya kawo su El-Rufai da Nuhu Rib
Jihar Kano dai, akwai maguzawa, akwai musulmi, kirista, 'yan Indiya da ma na China masu zuwa kasuwanci, kuma suna rayuwa da juna lafiya, abin lura kuma su suke qere-qere a jihar, inda su wadanda ke son ayi shari'ar, iyakarsu saye
A da dai, an ayyana cewa yaki ne kadai zai wakana, watakil na duniya, muddin duniya ta mika wa Yahudun Israila babban birnin, wadda musulmi ke ganin nasu ne. Shekaru kusan dubu kenan ana yaki a kan birnin, tun zamanin Crusades...
Labaran Duniya
Samu kari