Labaran Duniya

Jam'iyyar APGA na magagin wargajewa gabanin 2019
Jam'iyyar APGA na magagin wargajewa gabanin 2019
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Abun tararrabin shine, muna kokarin cin zabe amma bayan zabe wadanda sukayi kokari gurin samu aci zaben sai a maida su gefe ba a tafiya dasu. Saboda haka ne na yanke shawarar komawa tsohuwar jam'iyyata ta PDP tare da dukkan magoya

Labarin mahaifi da dansa masu kwanciya da diyarsa
Labarin mahaifi da dansa masu kwanciya da diyarsa
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A wani bangare daban kuma yan sanda sun cafke wani me sana'ar achaba bisa zargin lalata da yarinya yar shekara 14 a garin legas, kwamishinan yan sandan garin ne dai ya tabbatar da faruwar wannan al'amarin ga manema labarai saidai

Na dauki dawainiyar 'yan siyasa da dama a baya - Atiku
Na dauki dawainiyar 'yan siyasa da dama a baya - Atiku
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

"Maganar gaskiya idan har kana bukatar fidda mutane daga talauci to ka samawa mata aikin yi cikin gaggawa zaka iyalai sun fita daga cikin talauci, a halin yanzu Najeriya tana daga cikin jerin kasashen dake fama da talauci,saboda..