Labaran Duniya
Majalisar jihar ta kara kasafin kudin kadan zuwa Naira biliyan 155.86. Mista Rufa'i yace duk da gyaran da akayi kasafin kudin jihar na nan a kashi 60 na manyan aiyuka, kashi 40 na kasafin kudin aiyukan lokaci zuwa lokaci. "A yau..
Mujahidan Taliban dai sun kwace gwamnatin, tun a 1980s, inda suka dabbaka shari'ar Islama suka kori ilimin Boko da zamananci, saboda komawa 'tafiyar Salaf ta magabata', kamar dai yadda Boko Haram ke kwaikwayo yanzu haka a Najeriya
'Yan sanda a jihar Kano sun gurfanar da Adeyanju gaban Hassan Fagge a ranar 19 ga watan Disamba, amma sai aka umarci da a tsare shi. Amma da kotu ta Bude da karfe 9:42am na ranar juma'a, Mista Fagge yace ya yanke cewa bashi da kar
Cikin wayau dai, misali MTN, na sake kwashe maka kudi ta saya maka wani tsari, ko ta sai maka waqa, ko data wanda ka taba saya, wai da sunan kwamfiyuta ce tayi maka. In dai ka taba saya koda sau daya sai su kwashe watanni suna say
Shugaban jam'iyyar ta kasa, Yusuf Mamman, yayin mika tutor jam'iyyar ga Mista Akinlade, yace jam'iyyar na yin shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2019. Ya taya yan jam'iyyar murna, da yawan su daga APC, kare da cewa sunyi zurfin tuna
Mun samu labarin cewa Davy da Loveth sunyi musu akan cikin su wa zai fi dadewa ba tare da ya gaji ba a gado. Dukkan su sunce suna da karfi kuma kowa yaki sanar wa dayan. A yayin musun ne, Davy yasa dubu hamsin da sharadin cewa...
Ali-Maigumau, wanda ya sanar da hakan a tattaunawar shi da manema labarai, yace: "Ina sanar daku hakane a matsayin dan cikin gida; Mutane nata maganar dubu talatin, amma ba zai yuwu ba, ba zai yi aiki ba. Misali a jihar Bauchi...
5. Kawo karshen tsananin talauci: Karin kokari gurin ilimantar da matasa da mata tare ta karfafar su da tallafa musu. Dole ne a karfafa kasar mu ta hanyar koya ma matasa da mata sana'o'i da abubuwan da suke da shi. Akwai kirkire..
A yayin da a jiya Laraba shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwashi 'yan kallo a zauren majalisar tarayya yayin gabatar da kasafin kudin kasa na 2019, Mataimakin sa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zantarwa.
Labaran Duniya
Samu kari