Labaran Duniya
Shafin jaridar Legit.ng ya kawo muku jerin labarai 10 mafi shahara da suka auku a shekarar nan ta 2018 da a halin yanzu muke bankwana da ita. Wannan kanun labarai sun yi zarra ta yawaituwar gudana kan harsunan al'umma a kasar nan.
Kamar yanda yace, gwamnatin zata kawo karshen matsalar talauci tun daga tushe a don haka ne mutane ke ta son dawowar su saboda suna da tabbacin sanata Abdulazeez zai dawo da shirye shiryen nan idan aka zabe shi
A halin yanzu mun samu cewa, wani Lauya can kasar Indiya, Dinesh Parate, na ci gaba da fuskantar tuhumar Kotu bisa laifin da ya aikata na kai farmaki kan wani babban Alkali domin kurum ya yanke hukuncin da ya sosa masa zuciya.
A sakon ta'aziyyar ga sarkin Katsina, gwamnatin da mutanen jihar, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwatanta malamin nashi na darasin aiyukan karafa a makarantar sakandare ta Katsina da mutum mai kyawun halayya wanda za'a dinga tu
Babban bankin Najeriya karkashin a shugabancin Sanusi Lamido ya karbe bankin Platinum bayan da marigayi shugaba Umaru Yaradua yake shugabancin, inda ya amince da belin wasu bankuna saboda kudaden mutane da ke a bankunan. Bankin...
Yarinyar na sanye da bakar Riga ne zaune a wani teburin ,su kuma sauran suna dibar dadin su. Tana kallon su a yunwace amma basu san tana yi ba. A faifan bidiyon ne matar da ta dauka take magana, tare da zargin yarinyar mai
Tun bayan da 'yan fashin da suka tagayyara jihar Kwara suka zo hannu, Bukola Saraki, na uku a mulki a kasar nan, ya shiga dimuwa kan ko gwamnati na niyyar kaishi kurkuku ne ko ta halin qaqa, bayan da ya tsallake kotun CCT mai bin
Gwamnan, wanda ke ta katobarar siyasa a jihar tasa, kan 'yan takarkaru, ya saba da jin cece-kuce kan irin kalamansa, da ma sakacin da ake zargin gwamnatinsa kan tsaro, wanda a yanzu ake kwatantawa da yadda su Borno suke
Harin dai da suka fara kawowa soji tun karfe bakwai, sai da aka shafe duk daren ana ba-takashi da Boko Haram din a kokarin su na sai sun sha kan soji sun kwaci yankin da ma satar makamai, kamar yadda suka yi a Metele a watan jiya
Labaran Duniya
Samu kari