Wadansu tsirarun 'yan Najeriya a kasashen waje na can suna taya Atiku murnar isowa kasashensu, da kushe

Wadansu tsirarun 'yan Najeriya a kasashen waje na can suna taya Atiku murnar isowa kasashensu, da kushe

- Wasu yan Najeriya mazauna UK sun fito suna nuna kin su ga Atiku

- Sunce bazasu zabe shi ba ko zai shiga kabarin George Washington

- Ana zargin dan takarar da almundahanar kudade wanda hakan ne ya hana shi shiga Amurka a shekaru 12 da suka gabata

A gaskiya PDP na sanya ma'aikatanmu cikin hadari - INEC ta koka
A gaskiya PDP na sanya ma'aikatanmu cikin hadari - INEC ta koka
Asali: UGC

Wasu yan Najeriya mazauna UK sun fito dauke da rubuce rubuce a postoci suna cewa bazasu zabi Atiku ba. Sunce kuri'ar su bazata zamo ta wazirin Adamawa ba.

A cewar su koda Atiku zai shiga kabarin George Washington bazasu zabe shi ba.

Wadansu tsirarun 'yan Najeriya a kasashen waje na can suna taya Atiku murnar isowa kasashensu, da kushe
Wadansu tsirarun 'yan Najeriya a kasashen waje na can suna taya Atiku murnar isowa kasashensu, da kushe
Asali: Facebook

Idan zamu tuna ranar Alhamis ne Atiku Abubakar dan takarar shugabancin kasar Najeriya a karakshin Jamiyyar PDP ya kai ziyara Amurka bayan shekaru kusan 12da ya shafe bai shiga kasar ba.

GA WANNAN: An sanya sunan Muhammad Ali a wani katafaren filin jirgin Amurka Read more:

Hakan ya biyo baya ne sakamakon hana shi visa da suka yi.

Zargin almundahanar kudade da yayi da hadin kan matar shi ta hudu Jennifer Douglas, yar kasar Amurka ne ya zamo silar hakan.

Kwatsam a ranar alhamis da ta gabata sai gashi ya sauka a kasar don tattaunawa da jami'an kasar akan makomar siyasar shi, kasuwanci da kuma tattaunawa da yan Najeriya a can.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel