Ga sabbin dokokin da hukumar FRSC zata fara aiki dasu a shekarar 2019

Ga sabbin dokokin da hukumar FRSC zata fara aiki dasu a shekarar 2019

- Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya tace zata fara tirsasa masu ababen hawa saka na'urar kayyade gudu

- Amfanin na'urar shine kayyade gudun ababen hawa

- Saka ta zai rage yawan hadurra da ake samu a tituna

Zaben 2019 na Najeriya na ta matsowa
Zaben 2019 na Najeriya na ta matsowa
Asali: UGC

A yau talata hukumar kiyaye hadurra ta kasa tace zata fara tirsasa masu ababen hawa ba haya saka na'urar kayyade gudun abun hawa. Wannan yana daga cikin sabbin kiudure-kudure na hukumar wadanda zata yi aiki dasu a 2019.

Ofishin dillancin labarai ta tunatar da cewa hukumar kiyaye hadurra ta kasa ta gabatar da amfani da na'urar kayyade gudun abun hawa a 2016 don rage hadurra da rasa rayuka.

Za a fara tirsasa saka na'urar ne a ranar 1ga watan Fabrairu, 2017 da manyan motoci.

GA WANNAN: Ranar Tunawa da Soji ta yau: Ga abin da Atiku yace zayyi musu da zarar ya koma Aso Rock

Kwamandan hukumar na yankin Ore dake jihar Ondo, Mista Philip Ozonnandi, ya sanar da ofishin dillancin labarai a Ore cewa masu motar haya yanzu zasu fara saka na'urar don gujewa hukunci.

Ozonnandi yace masu ababen hawa na haya sun fara bin dokar saka na'urar kayyade gudun.

"Muna kira ga mamallakan ababen hawa na haya da su saka na'urar kayyade gudun ababen hawa da rage hadurran a 2019.

"Za a fara tirsasawar ne nan ba da dadewa ba kuma duk matukin da ya kuskure zai fuskanci hukunci," inji shi.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng