Labaran Duniya
Wannan lamari ya faru ne a gidansu dake unguwar Magnolia a jahar Mississippi na kasar Amurka, inda yan matan suka caccaka ma mahafiyarsu wuka a duk jikinta, sa’annan suka dirka mata harsashi a kirjinta, wanda yayi sanadiyyar cikaw
Shekaru biyu da suka wuce ne aka haifi wata yarinya Lakshmi Tatma a hannaye hudu da kafafu hudu a kasar India. Haihuwarta ya bawa mutane mamaki sosai har ta kai wasu mutanen suke ganin abin bautarsu mai suna Vishnu ne ta sake dawo
Matan aure masu wannan dabi'a sun bayyana cewa suna shan wadannan magunguna ne dansu gamsar da mazajen su.Yayin da wasu kuma sukace suna yin wannan Abu ne dansu kore damuwar da suke ciki. A shekarar data gabata tsakanin watan...
A takardar da ya rattabawa hannu, yace daga watan gobe, ya gama aikinsa na bankin duniya, sai dai a nemo wani a bashi, shi kam baya yi. Albashin kujerar tasa dai, yafi naira biliyan daya in aka juya daga dala, amma tahalikin yace
Yan sanda a Phoenix, Arizona US suna binciken yanda matar da take kwance ba tare da tasan halin da take ciki ba fiye da shekaru 14 ta haihu a wata cibiyar kiwon lafiya dake Hacienda. Rahoton yazo ne a ranar laraba cewa wata mata..
Shugaba Trump bai gama ganin abin bakin ciki ba, bayan da aka hana shi dala biliyan 50 ta gina katangar Yajuju da yake so yayi a dazukan Amurka, wadda yace ita zata hana bakin haure shigowa kasar ba bisa ka'ida ba
Kamar yadda suka zarga, Dan takarar PDP din na zagaye da mutanen da suka tsani Fulani kuma suke munanan kalamai garesu tare da kiran musu zubda jini. Mista Badejo yayi kira ga Buhari da ya sa jami'an tsaro su sanya ido akan Atiku
Mai magana da yawun 'yan sanda, Jimoh Moshood yace Melaye ya samu gayyata marasa adadi don yazo ayi binciken kisan kai da ake zargin shi amma yaki zuwa. Yace yan sandan bazasu bar gidan mahukuncin ba ba tare da sun kamashi ba
Duk da cewa Boko Haram tafi kashe mutane a fadin duniya a shekarun 2013 da 2014, a yanzu kam, a kasashen Syria/Iraqi, Somalia da Afghanistan da ma Pakistan ne ake samun wannan matsala ta tsaro. Sai dai kuma, kamar Boko Haram din
Labaran Duniya
Samu kari