Labaran Duniya
"A madadin gwamna Abdulaziz Yari, Ina mika kyautar Naira N500,000 ga kowanne cikin sojoji 10 da suka samu raunika suke kwance a asibiti." "A yanzu haka mun riga mun tura kwamandan sojojin Zurmi, Kaftin Danjuma zuwa asibitin kasa..
Sai dai duk wannan bala’I daya faru, Allah ya tseratar da jaririn a can kasan baraguzan ginin, kuma ga tsananin sanyi da ake bugawa a kasar, hakan ne yasa ma’aikatan bada agajin gaggawa suka bayyana lamarin a matsayin baiwa.
Kamfanin Apple na fuskantar barazana a sanadiyyar wani mutum dan Ohio daya bayyana cewa wayar sa kirar IPhone Xs Max wadda take da sati uku a wajen sa ta kama da wuta a cikin aljihun wandon sa. Kudinta dai zai sayi keke-napep guda
A wata takardar da kakakin kungiyar yasa hannu, Comrade Daure David Yankoli ya bawa manema labarai a ranar lahadi, 30 ga watan Disamba,2018 cewa kungiyar ta wanke kanta daga goyon bayan gwamnan wanda Rev Joshua Ray Maina, shugaban
Binciken shekaru yasa an gano komai dangane da Nono cewa yafi abinci inganci. A mutane da sauran manyan dabbobi, masu bincike sun gano cewa abinda nono ya kunsa ya danganta ne da jaririn mace ne ko namiji da kuma watannin jaririn
A Najeriya dai, Soborodo lamurje ne da kowa ke sha, wanda akan sha shi kamar shayi da safe ko dare, wasu kuma sun fi sonsa a mtasayin lemo inda akan hada shi da lemon tsami, siga, ko kayan alatu irinsu abarba ko ma flavor don kams
Postinor magani ne da ke hana daukar ciki idan maniyyi ya shiga kwan halittar mace. Ko da gangan ko ba da gangan ba. Yana hana daukar ciki a kashi 95 a cikin 100 in aka sha shi a cikin sa'o'i ashirin hudu zuwa 72 bayan yin jima'i
Yara suma mutane ne kamar kowa sunfi bukatar ayi musu magana sama da a dakesu saboda bazasu fahimci dalilin dukan ba wannan yake janyowa su zama masu taurin kai.cewar Dr Adeyinka Labaka likita a bangaren yara a asibitin University
PDP din dai, tace, wannan shiri da soji ke yi, na mamaye tituna da dazukan wasu yankuna a kasar nan, somin tabi ne na kokarin murde zaben da shugaba Buharin ya tabbatar zai fadi warwas, shi yasa yake son amfani da soji da 'yansand
Labaran Duniya
Samu kari