Labaran Duniya
A matsayin mu na iyalan ta, sai bayan da ta rasu ne muka gano yara da mutanen da suka dauke ta uwa kamar mu. Daga nakasassu da kuma wasu ma da bamu san ta dau nauyin su ba saboda muna makaranta bamu san me ke faruwa ba. Abinda muk
Takardar ta kara da cewa yan sandan sintiri da suke aiki a yankin Awada, CSP Tony Adeyi ke jagoranta sun hanzarta zuwa gurin da abun ya in faru tare da kwashe mutanen da gobarar ta ritsa. Yace ragowar gawawwakin suna asibiti don..
INEC ta saki sunaye da masu rajistar zabe, sai dai jihar da ta fi kowacce samun karuwar wadanda suka yi rajista wadanda dama sunki yin rajistar ne, sun fito ne daga kudu maso gabas. Wannan na iya nuni da cewa da yawansu sun hakura
Kamar yadda mai magana da yawun NNPC, Mr Ndu Ughamadu ya sanar da ranar Alhamis, ya ce sashin kula da sayar da danyen man fetur (COMD) ne ke jagorancin shirin na dakatar da fitar da propane da butane zuwa kasashen waje.
Mustapha Atiku Abubakar wanda ya bayyana kanshi a matsayin da ga dan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyar PDP wato Atiku Abubakar yace hoton da ake yadawa na Atiku da wata mata to wannan matar mahaifiyarsa ce
Wani matashi wanda ya siyar da kodar shi don siyan iPhone da ipad na nan a nakashe, kwance rai a hannun Allah sakamakon ciwon dayar kodar. Saurayin dan shekaru 17 a shekarar 2011 ya siyar da kodar shi don ya nuna ma abokan shi shi
Duk da cewa idan aka hada adadin dukiyar tasa da waccan shekarar ya da biliyan 2 amma hakan bai hanashi zamtowa na farko ba. Dangote yana da tarin dukiya wanda adadin ta yakai dalar Amurka biliyan $10.3. Wanda ya biyo bayan shi...
Attajirin dan kasuwa, Alhaji Aliko Dangote ya sake kasancewa mutumin da yafi kowa arziki a nahiyar Afirka karo na takwas a jere duk da cewa wannan karon kudinsa ya ragu da $2 biliyan daga $12.2 biliyan da ya ke dashi a Janairun 20
Za ku ji cewa, fitaccen attajirin nan na duniya da ya yiwa dukkanin bil Adama zarra da fintinkau ta fuskar uwar dukuma da tarin dukiya, Jeff Bezos, ya ce ya fara shirye-shiryen raba gari tare da sawwake wa matarsa, MacKenzie Bezos
Labaran Duniya
Samu kari