Labaran Duniya
Zargin almundahanar kudade da yayi da hadin kan matar shi ta hudu Jennifer Douglas, yar kasar Amurka ne ya zamo silar hakan. Kwatsam a ranar alhamis da ta gabata sai gashi ya sauka a kasar don tattaunawa da jami'an kasar akan mako
A fiye da shekaru 13, Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasa kuma yanzu dan takarar shugabancin kasar karkashin jam'iyyar PDP ya guji Amurka. Akwai lokacin da US din ta hana shi Visa. Amma a ranar alhamis sai gashi
Majiyar Legit.ng ta ruwaito baya da yan Najeriya, gwamnatin kasar Czech Republic ta nemi duk wasu bakin haure da suka fito daga kasashen Iraqi, Mongolia, Rasha da Vietnam dasu rungumi wanna tsari, kuma su yi amfani da wannan dama
An kama barayin Jannaretoci har biyu, na miliyoyin kudi a ofishin gwamnati a jihar Bauchi, su su goma suka yi kumbiya-kumbiyarsu sai da suka sace Jannaretocin masu karfin GBW 10KVA a ofishin National Public Security Communication
Adamu ya ce rundunar 'yan sandan Najeriya tana da kwararun jami'ai da za suyi bajinta a ko ina a duniya kuma za su iya magance kallubalen tsaron da ke adabar kasar muddin akwai ingantaccen jagoranci. IGP din ya ce zai yi amfani da
Hukumar filin jirgin ta bayyana hakan ne a ranar Laraba inda tace daga yanzu filin tashi da saukar jiragen ya koma Louisville Muhammad Ali international Airport. Muhammad Ali ya zamto shahararre a duniya bayan ya buga wani wasan
Mista Anas da kungiyar shi sun shiga sun fita bangarori da dama na ma'aikatun Ghana don binciko rashawa, har da bincike a 2015 da ya fallasa wasu masu Shari'a na karbar cin hanci na kudi, wanda hakan ya jawo sai da suka aje aiyuka
A ranar Laraba ne Chukwudumeme Onwuamadike wanda akafi sani da Evans ya amsa laifin da kotun Igbosere dake jihar Legas take tuhumar sa dashi bisa ga tursasawar jami'an yan sanda. Evans ya bayyanawa mai shari'a Adedayo Akintoye cew
Atikun ya kai wannan ziyara ne a ranar Talata inda ya samu rakiyar matarsa Titi, tsohon gwamnan jihar Osun, ciyaman na jam'iyar PDP da kuma tsohon gwamnan jihar Ogun. Da yake magana a masarautar Atiku yace "Mun kawo wannan ziyara
Labaran Duniya
Samu kari