Labaran Duniya

An kashe wata mata da diyarta a jihar Kebbi
An kashe wata mata da diyarta a jihar Kebbi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar 'yan sanda a jihar Kebbi su na binciken kisan wata mata da diyarta mai shekaru uku a duniya, a kauyen Dole Kaina da ke karamar hukumar Dandi, a jihar ta Kebbi. Jami'in hulda da jama'a na hukumar 'yan sandan, DSP Nafiu...

Wani saurayi ya cirewa dan uwanshi kai saboda saniya
Wani saurayi ya cirewa dan uwanshi kai saboda saniya
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Hukumar 'yan sanda a jihar Jigawa ta kama wani saurayi dan shekara 22, mai suna Gambo Sa'idu, wanda ke zaune a kauyen Badakoshi, a karamar hukumar Gwaram, da ke jihar Jigawa, da laifin sarewa dan uwanshi kai, yayinda su ke...

Yau ce ranar raba gardama a jihar Adamawa
Yau ce ranar raba gardama a jihar Adamawa
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A yau Alhamis 28 ga watan Maris za a gabatar da zaben gwamnoni a jihar Adamawa karo na biyu. Inda aka wakilta wani mataimakin shugaban hukumar 'yan sanda na kasa akan ya sanya ido akan zaben. Zaben wanda za a gabatar da shi...

Gobara ta kone gidaje sama da 150 a jihar Jigawa
Gobara ta kone gidaje sama da 150 a jihar Jigawa
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wani tashin hankali da ya afku a jiya Talata 26 ga watan Maris, a kauyen Barebari dake karamar hukumar Ringim cikin jihar Jigawa. A ranar Talatar da misalin karfe 11 na safe, mutanen Kauyen wanda yawansu ya kai kimanin 1,000...

Namdas na neman kujerar Kakakin Majalisa Wakilai
Namdas na neman kujerar Kakakin Majalisa Wakilai
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Mai magana da yawun majalisar wakilai ta tarayya, Abdulrazak Namdas (APC Adamawa), ya bayyana burinsa na fitowa neman takarar kujerar Kakakin Majalisar Wakilai. Namdas wanda ya bayyana hakan jiya Talata, 26 ga watan Maris, a...