Labaran Duniya
Na sha kama miji na turmi da tabarya tare da diyar mu ta uku. Bai kyale kawaye na da masu aikin gida ba, na kama shi da su," matar tayi ikirari. Mai shigar da karar kuma ta ce mijin matsafi ne kuma yana son ya yi amfani da ita dom
Ya kuma kara da cewa an rika yiwa magoya bayan jam'iyyar APC barazana da tsorata su wanda hakan ya hana su samun damar kada kuri'a a garuruwan Takum, Wukari, Kurmi da Ussa inda ya ce an rubuta sakamakon zaben ne ba tare da amfani
A ranar Asabar 9 ga watan Maris ne Hukumar zabe ta Najeriya INEC ta gudanar da zabukkan gwamnoni da 'yan majalisun jiha a wasu jihohin kasar. An gudanar da zaben cikin lumana a mafi yawancin johohi duk da cewa akwai wasu jihohin d
Jam'iyyar Accord Party (AP) a jihar Oyo ta goyi bayan dan takarar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Adebayo Adelabu a matsayin wanda za ta zaba. A kwanakin baya ma jam'iyyar Action Democratic Party (ADP), itama
Mutane uku sun mutu yayin da wata babban mota dauke da duwatsu tayi hatsari a kusa da kauyen Talabi da ke kusa da babban titin Abeokuta zuwa Sagamu a yammacin ranar Laraba. Kakakin hukumar kiyaye haddura na jihar (TRACE), Mr Babat
Wasu daga cikinsu ma ne cewa Allah ya karbi rayuwarsu domin ya nuna musu na'imomin da ke aljanna ko azabar da ke wuta. Bayan an dawo musu da ransu, galibinsu na ikirarin cewa ba su so dawowa ba amma an dawo da su ne domin su isar
Sanatan dake wakiltar arewa maso gabashin Borno Sen Ali Ndume yace kwanciyar hankalin da suka samu ya taimaka kwarai wajen yawan kuri'un da shugaban kasa Muhammad Buhari ya samu a zaben daya gabata a ranar Asabar
An kama matasa 36 wanda ya hada da mata guda Uku bisa laifin shaye-shaye, an samu nasarar kamasu ne a cikin makwanni biyu kawai a Kwara. Mr Ona Ogilegwu kwamandan NDLEA na jihar ne ya bayyana hakan. "Mun kama yan shaye- shaye 25
Ta mika wannan sako ne ta bakin Harriett Baldwin a ranar Laraba inda tace"ina mika sakon taya murna ga shugaban kasa Muhammad Buhari bisa nasarar daya samu na kara komawa kan kujerar sa a karo na biyu". Akwai kyakkyawar alaka tsak
Labaran Duniya
Samu kari