Labaran Duniya
'Yan jam'iyyar APC na yankin jihar Sokoto sun cika da farin cika, bayan da Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya tabbatar musu da cewar za su karbi kujerar gwamnan jihar daga hannun jam'iyyar PDP. Wamakko, wanda ya yi bayani...
Matar marigayi Bonaventure Mkpume, wanda aka kashe a lokacin da ya ke kokarin raba fada tsakanin wasu ma'aurata, ta bayyana yadda mijin nata ya gamu da ajalinshi a gidan ma'auratan. Chinenye Mkpume, wacce ta ke zaune a kauyen...
Daliban makarantar Sakandaren Caro Favoured Schools, da ke unguwar Ajegunle cikin jihar Lagas, sun kirkiri wata sabuwar fasaha wacce za ta rage cunkoson ababen hawa a hanyoyin kasar nan. Daliban wadanda su ke ajin karshe...
Matar mai suna Amelia ta haife diyar ta, Sara, yayin da take rike da reshen bishiyar a hannu guda, sannan tana rike da yaronta mai shekaru biyu a daya hannun. Jama'a sun kai wa matar dauki bayan kwana biyu da afkuwar ambaliyar da
A yau Larabar nan ne 3 ga watan Afrilu rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta ba da sanarwar cewar ta harbe wasu mutane uku da ake zargin 'yan garkuwa da mutane ne, wadanda suka yi kokarin shiga cikin kamfanin gine-ginen nan na...
kyaftin Valentine Strasser shi ne wanda ya yi shugaban kasa mafi kankanta a Afirka ta Yamma, Kyaftin din ya hau mulki ta hanyar yin juyin mulki a shekarar 1992, a lokacin da ya ke da shekaru 25 a duniya, an tunbuke shi...
A yadda kungiyar ta tsara shine, duk lokacin da iyaye su ka kawo robobi da darajarsu ta kai rabin kudin makarantar yaro, to kungiyar za ta biya rabi, sai iyayen su biya rabi. A Najeriya akan yi wa jarirai amfani da kunzugu ko...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce yanzu haka Najeriya ce kasar da ake binta bashi mafi karanci a duniya. Mataimakin shugaban kasar ya bayyana hakan, a lokacin da ya ke bayani a wani taro da ya halarta a...
A wata walima mai ban sha'awa, da aka gabatar ranar Asabar dinnan 30 ga watan Maris, a gidan mashahurin dan siyasa, kuma shahararren dan kasuwa, Alhaji Bala Bello Tinka. Gidan attajirin ya cika da mutane, wadanda su ka hada da...
Labaran Duniya
Samu kari