Labaran Duniya
A jiya ne 'yan majalisar dattawa, suka tabbatar da cewa idan kudurin bunkasa harkar noma a kasar nan ya tabbata, zai kawo cigaba sosai ga tattalin arzikin kasar nan. A cewar Sanatocin, idan kudurin ya tabbata, zai bayar da...
A yayin da ya ke magana da manema labarai a Minna, Shugaban NSEMA, Alhaji Ahmed Ibrahim Inga ya tabbatar da afkuwar hatsarin inda ya ce fasinjojin sun fito ne daga jihohin Katsina da Zamfara. Shugaban na NSEMA ya ce hukumar tuni t
Ministan ya bayyana hakan ne a wurin taron shekara-shekara karo na 24 na Kungiyar Malaman Gona ta Najeriya (AESON) ta aka gudanar ranar Litinin a babban birnin tarayya, Abuja. Ogbeh wanda ya samu wakilcin Karima Babangida ya ce an
Sheikh Ahmed Al Maktoum, dan cikin gidan sarautar kasar Dubai kuma daya daga cikin masu saka hannu jari, ya nuna sha'awarsa ta kafa cibiyar samar da hasken wutar lantarki a Legas. Mista Yusuff Ali, shugaban kamfanin 'Lulu Group'
Wata mata mai suna Anne-Marie ta na daya daga cikin mutanen da abin ya rutsa da su, inda wani mutumi ya fille wa 'ya'yanta guda biyu kai akan idonta. Anne-Marie ta sha dakyar daga kisan kare dangin kasar Rwanda wanda aka yi...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Sarkin Jordan, Sarki Abdullahi bin Al-Hussein II a bayan fagen taron tattalin arziki na yankin Gabas Ta Tsakiya da Afirka Ta Yamma da aka gabatar a birnin Amman na kasar Jordan. Buhari ya mika g
A yanzu ne tauraruwar kwamishinan 'yan sanda na jihar Kano CP Muhammad Wakili (Singham) ke kara haskawa tun lokacin da ya fara aiki a jihar ta Kano. Sai dai kuma mutane kalilan ne su ke da masaniya akan rayuwarsa...
Takardan neman aiki da Agbonayinma ta gabatarwa PenCom a lokacin da za a dauke ta aike ya nuna cewa tayi karatun digiri a fanin Akanta da ta kammala a ranar 8 ga watan Augustan 2012 daga Irish University Business School da ke 219
Buba Galadima, ya ce ya na mamakin yadda aka yi ba a bawa diyarshi babban mukami ba a majalisar shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa diyar tashi ta na da dangantaka mai karfi da shugaban kasar...
Labaran Duniya
Samu kari