Kudin Paris Club: Yawan kudin da kowacce jiha ta samu a Najeriya

Kudin Paris Club: Yawan kudin da kowacce jiha ta samu a Najeriya

- An bayyana yawan kudaden da kowacce jiha za ta samu na kudin Paris Club

- Tsohon Sanatan jihar Kaduna, Comrade Shehu Sani shine ya sanya rahoton a shafinsa na Facebook

A kasa zaku ga yadda aka raba kudin Paris Club naira biliyan 243.8, tsakanin jihohin Najeriya 36 tare da babban birnin tarayya Abuja.

Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani shine ya sanya rahoton a shafinsa na sada zumunta na Facebook.

Duba kasa kaga yadda aka raba kudaden a tsakanin jihohin:

1. Abia state - ₦5,715,765,871.48

2. Adamawa state. - ₦6,114,300,352.68

3. Akwa Ibom state - ₦10,000,000,000.00

4. Anambra state - ₦6,121,656,702.34

5. Bauchi state - ₦6,877,776,561.25

6. Bayelsa state. - ₦10,000,000,000.00

7. Benue state - ₦6,854,671,749.25

8. Borno state - ₦7,340,934,865.32

9. Cross River state - ₦6,075,343,946.93

10. Delta state - ₦10,000,000,000.00

11. Ebonyi state - ₦4,508,083,379.98

12. Edo state. - ₦6,091,126,592.49

13. EKiti state - ₦4,772,836,647.08

14. Enugu state. - ₦5,361,789,409.66

15. Gombe state. - ₦4,472,877,698.19

16. Imo state. - ₦7,000,805,182.97

17. Jigawa state. - ₦7,107,666,706.76

18. Kaduna state. - ₦7,721,729,227.55

19. Kano state. - ₦10,000,000,000.00

20. Katsina state. - ₦8,202,130,909.85

21. Kebbi state - ₦5,977,499,491.45

22. Kogi state - ₦6,027,727,595.80

23. Kwara state. - ₦5,120,644,326.57

24. Lagos state. - ₦8,371,938,133.11

25. Nasarwa state. - ₦4,551,049,171.12

26. Niger state - ₦7,210,793,154.95

27. Ogun state - ₦5,739,374,694.46

28. Ondo state. - ₦7,003,648,314.28

29. Osun state. - ₦6,314,106,340.62

30. Oyo state. - ₦7,901,609,864.25

31. Plateau state. - ₦5,644,079,055.41

32. Rivers state - ₦10,000,000,000.00

33. Sokoto state. - ₦6,441,128,546.76

34. Taraba state - ₦5,612,014,491.52

35. Yobe state - ₦5,413,103,116.59

36. Zamfara state. -₦5,442,385,594.49

37. FCT ABuja - ₦684,867,500.04

Jimillar kudin ya kama naira biliyan dari biyu da digo hudu.

KU KARANTA: Hayakin injin janarato ya kashe mutane 6, ya bar mutane 23 cikin mawuyacin hali

A karshe wanda ya sanya rahoton ya bayyana cewa kada wanda ya kira sunan shugaban kasa idan har gwamnoninsu basu yi amfani da kudin yadda ya kamata ba saboda shugaban kasa yayi mai wuyar ya raba kudin, ya rage ga gwamnonin suyi abinda ya kamata da kudin.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel