Labaran Duniya
An nuna wani faifan bidiyo sama da miliyan daya a yanar gizo, wanda ke nuni da wata mata wacce ake tunanin cewa fitacciyar mawakiyar nan ce ta kasar Amurka, Lady Gaga, ta ke rera karatun Al-Qur'ani mai girma...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito ISI ta sanar da haka ne ta gidan talabijin dinta na Amaq, inda aka hangi dan ta’addan nan mai suna Zahran Hashim a gaba gaba, yayin da sauran yan ta’adda ke take masa baya fuskokinsu a rufe.
Rana dai ba ta karya sai dai uwar diya ta ji kunya domin kuwa mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata muhimmiyar ganawa ta sirrance tare da sarkin Qatar, Mai Martaba Sheikh Tamim bin Hamad Althani.
Ko shakka ba bu an haife ta a ranar 21 ga watan Afrilun 1926, inda a ranar Lahadi, 21 ga watan Afrilun 2019, sarauniyar Ingila Elizabeth Alexandra Mary ta biyu, ta yi murnar cikar ta shekaru 93 da bayyana a idon duniya.
Jami'an hukumar hana fasakauri sun dakume wata mata 'yar asalin kasar Najeriya a harabar filin jirgin sama na birnin Hong Kong da ke kasar Sin dauke da fiye da rabin kilo na hodar iblis kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
A kasar Bangladesh, wata daliba ta yi gamo da azal na rayuwa, inda aka kone ta kurmus bisa ga umurnin shugaban makaranta bayan ta tona masa asiri na laifin keta mata haddi kamar yadda hukumar 'yan sanda ta bayyana a ranar Juma'a.
Har ya zuwa yanzu birai ba su kwace duniyar nan ba. A karon farko, masana a fannin kimiyya sun sanya kwayoyin kwakwalwar dan adam a cikin birai. Masu binciken na kasar China sun yi amfani da kwakwalwar biri don daukar kwayoyin...
Shugaban kasar Peru, Martin Vizcarra, wanda labarin mutuwar ya matukar girgiza shi, ya rubuta a shafinsa na dandalin sada zumunta (Tuwita) cewar; "ina mika sakon ta'aziyya ta ga iyali da masoyan sa." An garzaya da Garcia zuwa asib
An tura tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, gidan kurkukun Khartoum, bayan sojojin kasar sun hambarar da shi daga kujerar shi a makon da ya gabata, wata majiya mai karfi ta sanar da hakan a yau Larabar nan...
Labaran Duniya
Samu kari