Labaran Duniya

Jabun kaya: 'Yan sanda sun kama wani dan Chana a Kano
Breaking
Jabun kaya: 'Yan sanda sun kama wani dan Chana a Kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Laraba ne rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Kano ta gurfanar da wani dan kasar China, Kaka Jao, mai shekaru 35, a gaban wata kotun majistare bayan samun sa bandir 270 na jabun wata atamfa. Ana tuhumar Jao, mazaunin gi

Kura-kurai 10 da musulmai ke aikatawa lokacin azumi
Kura-kurai 10 da musulmai ke aikatawa lokacin azumi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Watan Ramadana watane mai alfarma ga dukkanin musulman duniya, wanda ya ke sanya daukacin musulman duniya gabatar da ibada ta musamman akan wacce suka saba gabatarwa yau da kullum, hakan na faruwa ne saboda irin falalar da ke...

Jerin abubuwa 20 da basa karya azumi
Jerin abubuwa 20 da basa karya azumi
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Mutane da yawa suna samun sabani akan wasu abubuwa da suke ganin kamar suna karya azumi idan sunyi, sai dai kuma a binciken da majiyarmu ta gabatar ta gano cewa akwai abubuwa kimanin 20 wadanda da mutane ke tunanin suna karya...

Kasashe 10 da suke biyan albashi mafi karanci a 2019
Kasashe 10 da suke biyan albashi mafi karanci a 2019
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Maganar da ake yi akan karin albashi domin jin dadin ma'aikata ba wai iya a Najeriya ba ne. Ma'aikata a fadin duniya kullum kokari suke suga sun samu kari a albashin da ake biyansu. A cewar Nomad Capitalist, neman karin...