Labaran Duniya
Jiya Litinin ne 1 ga watan Yuli, 2019 jaridar The Cable ta ruwaito cewa, tsohuwar ministar Buhari wacce ta zama Mataimakiyar Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, ta wallafa wani rubutu a shafinta na Twitter ..
Wata jaririya da aka haifa a kasar Ireland yayin da mahaifiyarta ke tafiya a cikin jirgin kasa, an ba wa jaririyar kyautar tikitin jirgi na tsawon shekara 25 ba tare da ta biya ko sisi ba. Mahaifiyar jaririyar ta haihu ne...
Dan wasan kwallon kafa na kasar Senegal, Krepin Diatta ya bayyana yadda ciwon rai da bakin cikin rayuwa ya isheshi lokacin da mutane suka dinga zagin shi suna ci masa mutunci saboda irin halittar da Allah yayi masa...
Sarri ya samu nasarar lashe kofin gasar nahiyar Turai na kakar wasan bana a kungiyar Chelsea. Sai dai hakan bai sa kungiyar ta cigaba da aiki tare da shi ba saboda ya gaza taka rawar gani a gasar cin kofin kungiyoyin kwallon kafa
Jawabinsa ya biyo bayan zancen Shugaban kasar Iran, Hassan Rouhani, inda yake kokarin yayyafawa wutar dake tsakanin kasashen biyu ruwa , ta hanyar cewa “ Iran ba yaqi take nema da Amurka ba.”
Wasu kwararrun likitoci a bangaren sanya ido akan halayen dan adam dake jami'o'in Azusa Pacifi da kuma UC Merced dake kasar Amurka sun binciko cewa duk mace guda daya daga cikin mata uku na yin soyayya ne saboda dan abinda za su..
Akwai wani abu mai daure kai da ban mamaki game da yanayin mutanen kauyen Salinas dake yankin Caribean, wanda ya zama abin kwatance ga al'umma. Abu ne wanda kowa ya sani cewa yara mata da aka haifa a tsibirin suna komawa maza...
Nan da shekaru 27 kawai, mutane sai sun ga dama za su mutu, sannan za a samar da maganin da zai ke warkar da tsufa, a cewar wasu kwararru guda biyu na bangaren kimiyya, a lokacin da suke gabatar da wani littafi da suka rubuta...
Kasar Saudiyya ta game yanke hukunci akan dokar da za ta bai wa mutanen da ba 'yan kasar ba damar zama a cikin kasar na iya tsawon rayuwarsu, ga duk wanda ke da bukatar hakan. Kamfanin dillancin labarai na Saudiyya (SPA) shine...
Labaran Duniya
Samu kari