Labaran Duniya
Wannan hoto an dauke shi ne a kauyen Upernavik inda ake kiwon kifi a yankin tsibirin Greenland, hoton ya baiwa wanda ya daukeshi damar lashe gasar kyawawan hotuna na duniya wanda matafiya suke dauka...
Wasan kwallon kafa na da mutukar muhimmanci a wurin al'umma, kuma akwai manyan 'yan wasan kwallon kafa na duniya da suke bin addinin Musulunci. Hakan ne ma yasa muka binciko muku wasu fitattun manyan 'yan wasan kwallon kafa...
Manzon Allah (S.A.W) an sanshi mutum ne mai dabi'u kyawawa, wanda har yau a tarihi ba a samu kamar shi ba, kuma baza'a samu ba. Saboda tsabar kyawawan halayenshi yasa Yahudu da Nasara wadanda su ba ma addininshi suke koyi dashi...
Shugaban babban bankin nan na nahiyyar Afirka, United Bank for Africa (UBA), Mista Tony Elumelu, ya shawarci gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yadda za a magance talauci a kasar nan.
Duk dan Najeriya da ke son tafiya kasashen ketare yana bukatar shiri duba da cewa fasfo din Najeriya ce ta 83 a duniya hakan na nuna cewa samun biza na zuwa kasahen ketare ba abu na mai sauki ba. Sai dai duk da hakan akwai kasashe
Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa na Manchester United, Paul Pogba ya bayyana dalilan da ya sanya shi shiga addinin Musulunci a lokacin da yake dan shekaru ashirin a duniya. Duk da cewa mahaifiyar Pogba musulma ce, amma...
Mutane da dama sun taba fadawa tarkon masu yada kudaden jabu saboda ba su iya banbance takardan naira mai kyau da jabu ba. Idan hakan ya taba faruwa da kai ko kuma kana son yin takatsantsan don kaucewa bata-gari masu bawa mutane j
Asusun dake taimakawa kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (MDD) ya sanar da cewa a dukkan sa'a daya a kasar Yaman ana yin asarar mutane 7, inda mahaifiya 1 da Yara 6 suke mutuwa...
Jaridar Forbes ta kasar Amurka ta saki jerin sunayen mutanen da ta saba saki kowacce shekara na 'yan wasa guda dari da suka fi daukar albashi mai tsoka a duniya, wanda da aka hada jimillar kudinsu ya kai dala biliyan hudu...
Labaran Duniya
Samu kari