Labaran Duniya
Kasar Amurka ta bayyana cewa ta sanya takunkumi akan wasu manyan shugabannin sojoji na kasar Myanmar, bayan ta zargesu da take hakkin dan adam wurin kashe Musulmi 'yan kabilar Rohingya...
Wata mata ta mutu bayan ta fado daga saman bene mai hawa tara a kasar Rasha yayinda suke cikin tarawa, sai dai abokin harkar nata ya tsira bayan ya fadi a saman ta.
Kasar Amurka ta harba Kumbon da aka yiwa lakabi da Apollo 11 dauke da mutane uku zuwa duniyar wata daga babbar tashar sararin samaniya dake jihar Ohio a ranar 16 ga watan Yulin shekarar 1969.
Matar da ke jan ragamar babbar hukumar IMF Duniya ta bar aiki. Wannan ba kowa ba ce illa Christine Madeleine Odette Lagarde wanda ake tunani za ta koma babban bankin Nahiyar ta Turai watau ECB
Wata mata 'yar kasar Malaysia mai shekaru 69 ta samu wasu manyan raunika a fuskarta, bayan anyi zargin mijin jikarta yayi mata dukan tsiya saboda ta kasa rarrashin jaririyarshi ta daina kuka...
Tuni aka kammala buga wasan zagayen nakusa da na karshe tsakanin kasar Senrgal da Tunisia, inda kasar Senegal ta samu nasarar fito wa zuwa wasan karshe bayan ta doke kasar Tunisia a bugun daga kai sai mai tsaron gida. Yanzu haka
Fitacce kuma mafi shaharar jaruman fina-finan Hausa na dandalin Kannywood, Ali Nuhu, ya yi karin haske dangane da dalilai da suka sanya shamaki a tsakanin shirin fina-finan Arewa da kuma na Kudancin kasar nan.
Kimanin mutane shida ne suka mutu, yayin da 14 suka jikkata, bayan wani dan kunar bakin wake ya kai wani mummunan hari kan wasu mutane masu taron biki a garin Nangarhar dake kasar Afghanistan...
An cafke wata mata a jihar Texas ta kasar Amurka, yayin da aka gano cewa tana ajiye da gawar mahaifiyarta a cikin gidanta wanda yakee dauke da dakuna guda biyu da suke zaune ita da 'yarta guda daya...
Labaran Duniya
Samu kari