Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya

A kowanne shekara kwamitin Hukumar Raya Al'adu Ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta kan zauna a watan Yuli domin zaben fittatun wurare masu ban sha'awa da kuma alaka da al'adun bil adama ko dabobi a fadin duniya saboda darajarsu ga al'umma.

A watan Yulin wannan shekarar kamar yadda aka saba, kwamitin ta sake zabo wasu sabbin wuraren da za ta kara cikin jerin wuraren masu daraja.

Ga wasu daga cikin sabbin wuraren da suka samu shiga jerin wuraren a shekarar 2019:

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Filaye da Tekunan yankin Australiya
Asali: Twitter

DUBA WANNAN: Na yi wa 'yar ciki na fyade ne domin bata kariya - Mahaifi

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Gandun Namun Dajin Vatnajökull na Iceland
Asali: Twitter

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Birnin Babylon a Iraki
Asali: Twitter

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Bagan a Myanmar
Asali: Twitter

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Filin Tuluna a Laos
Asali: Twitter

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Hubbare mai tarin kasa na Japan
Asali: Twitter

Hotunan sabbin wurare masu ban al'ajabi a duniya
Birnin Jaipur na Indiya
Asali: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel