Labaran Duniya
Shahararriyar jarumar kamfanin shiya fina-finan Indiya wato Boolywood, Zaira Wasim mai shekara 18 a duniya ta bayyana cewa za ta daina harkar fim saboda abin da ta kira da barazanar da sana’ar fim din ke haifarwa ga sha’anin addin
Shugaban budaddiyar jami'ar Najeriya, wacce aka fi sani da NOUN, Farfesa Abdallah Uba Adamu, ya bayyana cewa tarihin da Hausawa suke bayarwa na Bayajidda, labari ne na kanzon kurege bashi da tushe...
Rundunar 'Yan sandan reshen jihar Legas sun kama wani Promise Oguegbu mai shekaru 28 bisa laifin kashe wani mutum da masoyiyarsa Ejibo a garin na Legas inda ya ce matar mutumin ne ta shirya yadda za a kashe mijin nata. An tsinci g
Wani rahoto da wata kungiyar kasa da kasa mai zaman kanta Oxfam International ta wallafa ya nuna cewa har yanzu kashi 69 cikin 100 na 'yan Najeriya na fama da matsananciyar talauci na rayuwa kasa da dala 1.9 a kullum. Rahoton ya k
Kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito, hukumar kidaya ta kasa, NPC, National Population Commission, ta ce a halin yanzu kiyasi ya yi nuni da cewa adadin al'ummar Najeriya ya kai kimanin mutane miliyan 190.
Hadimar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a shafukan zumunta, Lauretta Omochie, ta nuna farin ciki akan batun cewa an gurfanar da Sanata Elisha Abbo, wanda aka zarga da cin zarafin wata mata a Abuja a gaban kotu a ranar Litinin.
Gwamnatin jihar Kano za ta habaka gine-ginen wasu manyan asibitoci a sabbin masarautu hudu da ta kafa inda za ta mayar da su masu cin gado 400 kamar yadda gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana.
An fara sauraron wata kara a wata babbar kotu dake kasar Faransa akan wani zakara mai suna Maurice, bayan wasu ma'aurata sun kai shi kara akan cewa yana takura musu da kuka. Zakaran wanda kukansa yake takurawa makwabtan gidan...
Kimanin 'yan Najeriya tara ne a cikin mutane 53 da aka kashe a wani hari da aka kai kan wani sansani da ake tsare 'yan cirani a kasar Libya, duniya ta yi Allah wadai da wannan hari. A binciken farko da jami'an kasar Najeriya...
Labaran Duniya
Samu kari