Labaran Duniya
A wani bidiyo da yake ta yawo a shafukan sada zumunta, ya nuna matar 'yar kasar Amurka tana ta zagin saurayin nata, wanda take kiran shi da 'Memo'. Abin ya wuce yadda ake tunani, domin kuwa matar ta hana ma'aikatan jirgin raba...
An samu tashin hankali a cocin Central Seventh Day Adventist (SDA) dake Nairobi, Kenya, ranar 20 ga watan Yulin nan, bayan wasu fusatattun mambobin cocin sun shiga cikin cocin sun rufe Faston mai suna Jean Pierre Maywa da duka...
Yayinda yan Najeriya ke alhinin mutuwar Misis Obianuju Ndubusi-Chukwu, wata shugabar inshora ‘yar Najeriya wacce aka kashe a kasar Afrika ta kudu, kasar ta kuma fadawa cikin wani yanayi sakamakon kisan wani matashi da aka sake yi
Hukumomi a kasar Indiya sun bayyana cewa mutane da dama sun mutu sakamakon wata tsawa da aka yi a jihar arewacin Indiya da ke Uttar Pradesh.
Ya kara da cewa mutumin ya fara bin Abubakar ne tare da daukan hotonsa yana nuna shi tare da fadin kalamai na nuna kyama. Da farko Abubakar ya yi burus da shi, tare da tsallaka titu domin nesanta kansa daga mutumin, amma sai mutum
Tun yana dan shekara 14 James yasha alwashin cewa ba zai taba sanin 'ya mace ba har sai yayi aure kuma yayi alkawarin matarshi ce mace ta farko da zai fara kwanciya da ita bayan an daura musu aure, James ya bayyana hakan...
Ban taba tunanin zan ji ina kaunar wani a rayuwata ba kamar May. Ba 'yar uwa bace a gurina kawai, ita ce babbar abokiya ta, ita ce na yadda na fadawa duk wasu sirri na. Ko bayan rabuwar mu da muka tafi makaranta abotarmu tana nan.
Ana zargin wannan damisar dai ta gudo ne daga gandun namun daji na Kaziranga inda dabbobi 92 suka mutu a ‘yan kwanakin nan sakamakon ambaliyar ruwa.
Mafi tsafta a Nahiyar Afirka, Kasar Rwanda ta zama masaukin baki da yan kasuwa. Bayan fama da kisan mummuke na yakin shekarar 1994 da kasar ta fuskanta, kasar ta sama canji sosan gaske. Yan Najeriya masu fasfo zasu iya samun biza
Labaran Duniya
Samu kari