Jerin mutane 40 da aka fi so a duniya
- Michelle Obama da Bill Gates sun zama na farko a matsayin mutanen da aka fi so a duniya
- Bill Gates ya zamo na farko a jerin mazan da aka fi so, yayin da tsohon shugaban kasa Barack Obama ya zamo na biyu
- Tsohuwar matar shugaban kasar Amurka Michelle Obama ta zo na farko a jerin matan da aka fi so a duniya, yayin da Oprah Winfrey
YouGov ta saki sunayen manyan mutane na duniya da aka fi so a duniya tsakanin maza da mata.
Michelle Obama, Barack Obama, Bill Gates, Oprah Winfrey, Donald Trump da Queen Elizabeth sun fito a cikin mutanen da aka fi so a duniya. Sai dai kuma wani abu da ya faru shine, Angelina Jolie da ta saba zuwa ta daya jerin sunayen ta zo ta uku a wannan shekarar.
An gabatar da zaben akan mutanen sama da mutane dubu arba'in da biyu a cikin kasashe 41 na duniya.
Jerin matan da aka fi so guda 20 a duniya:
1. Michelle Obama
2. Oprah Winfrey
3. Angelina Jolie
4. Queen Elizabeth II
5. Emma Watson
6. Malala Yousafzai
7. Peng Liyuan
8. Hillary Clinton
9. Tu Youyou
10. Taylor Swift
11. Madonna
12. Angela Merkel
13. Deepika Padukone
14. Priyanka Chopra
15. Ellen Degeneres
16. Aishwarya Rai
17. Sushmita Sen
18. Theresa May
19. Melania Trump
20. Yang Mi
KU KARANTA: Kun ji fah: Ban saci ko kobo na talakawan Najeriya ba - Diezani Alison Madueke
Jerin mazan da aka fi so guda 20 a duniya:
1.Bill Gates
2. Barack Obama
3. Jackie Chan
4. Xi Jinping
5. Jack Ma
6. Narendra Modi
7. Cristiano Ronaldo
8. Dalai Lama
9. Lionel Messi
10. Vladimir Putin
11. Warren Buffett
12. Amitabh Bachchan
13. Elon Musk
14. Donald Trump
15. Pope Francis
16. Shahrukh Khan
17. Imran Khan
18. Salman Khan
19. Recep Tayyip Erdogan
20. Andy Lau
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng