An bayyana 'yan wasan kwallon kafa da suka fi tsada a kakar wannan shekarar

An bayyana 'yan wasan kwallon kafa da suka fi tsada a kakar wannan shekarar

- A kowacce shekara dai kungiyar kwallon kafa ta duniya tana fitar da jerin manyan 'yan kwallon kafa da suka fi suna a duniya, ko suka fi tsada a duniya da dai sauransu

- A wannan karon kungiyar ta kawo jerin 'yan wasan guda talatin da suka fi tsada a duniya a wannan shekarar

Hukumar binciken kwakwaf a bangaren kwallon kafa CIES ta bayyana sunayen 'yan kwallon kafa da suka fi tsada a duniya, inda Kylian Mbappe ya zo na daya da kudi fam miliyan 252, sai Mohammed Salah na biyu da kudi fam miliyan 219 sai na ukunsu Raheem Sterling wanda yake da kudi fam miliyan 208.

Banda 'yan wasan gaban guda uku, akwai mai tsaron raga Alisson Becker wanda yake da kudi fam miliyan 107, sai dan wasan baya Trent Alexander-Arnold mai kudi fam miliyan 130 da kuma dan wasan tsakiya Paul Pogba wanda yake da kudi fam miliyan 125.

KU KARANTA: Ga irinta nan ai: Daga zuwa iskanci da saurayi a Otel ya shaketa har lahira, bayan ya gama zina da ita

Ga jerin 'yan wasan guda talatin da suka fi tsada a duniya.

1. Kylian Mbappe - Fam miliyan 252

2. Mohammed Salah - Fam miliyan 219

3. Raheem Sterling - Fam miliyan 207

4. Lionel Messi - Fam miliyan 167

5. Jadon Sancho - Fam miliyan 159

6. Sadio Mane - Fam miliyan 157

7. Harry Kane - Fam miliyan 155

8. Roberto Firmino - Fam miliyan 144

9. Antoine Griezmann - Fam miliyan 143

10. Lorey Sane - Fam miliyan 137

11. Bernado Silva - Fam miliyan 136

12. Gabriel Jesus - Fam miliyan 130

13. Trent Alexander-Arnold - Fam miliyan 130

14. Philippe Coutinho - Fam miliyan 129

15. Romelo Lukaku - Fam miliyan 125

16. Paul Pogba - Fam miliyan 125

17. Neymar Junior - Fam miliyan 124

18. Marcus Rashford - Fam miliyan 123

19. Eden Hazard - Fam miliyan 120

20. Cristiano Ronaldo - Fam miliyan 118

21. Ousmane Dembele - Fam miliyan 117

22. Virgil Van Dijk - Fam miliyan 112

23. Paulo Dybala - Fam miliyan 108

24. Alisson Becker - Fam miliyan 107

25. Aymeric Laporte - Fam miliyan 105

26. Ederson Moraes - Fam miliyan 103

27. Dele Alli - Fam miliyan 102

28. Richarlison De Andrade - Fam miliyan 98

29. Heung-Min Son - Fam miliyan 97

30. Marc-Andre Ter Stegen - Fam miliyan 95

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng