Labaran Duniya
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi, ya ce shi da wasu mukarrabansa da suke aikin hajjin suna zaune ne a gidan alhazai na gama-gari daga jihar, maimakon kasaitaccen masauki ko otal.
Tun bayan lokacin da ta fara shan tabar wiwi tana shekara 10, Melita Gordon ta bayyana cewa ba za ta taba daina sha ba har mutuwar ta. A cewar matar 'yar kasar Jamaica, ta ce idan ta daina shan tabar wiwin za ta mutu ne. Wannan...
Matar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta dauki hoto da sauran matayen shugabannin Afirka a lokacin da suke shirin fara gabatar da aikin Hajji a kasa mai tsarki. Matar shugaban kasar Najeriyan an dauketa hoto tare da..
Wani dan luwadi mai suna Mounir Baatour, ya fito takarar shugaban kasa a kasar Tunusiya, inda zai zamo mutum na farko a yankin gabas ta tsakiya dan luwadi da zai rike irin wannan mukami. Fitowar Baatours takara shine na farko...
'Yar gidan Charley Boy, Dewy Oputa da abokiyar madigonta, SJ sun fara fara daukar wasu hotuna na soyayya a yayin da suka fara murnanr rayuwarsu ta soyayya. Masoyan wadanda suke zaune a birnin Atlanta sun kasance marasa tsoro...
Wani dan majalisa da ya banka tusa a dakin majalisa ya yi sanadiyyar da ya sanya dole aka rufe dakin majalisar kasa Kenya, yayin da 'yan majalisar suka fara zargin junansu akan warin tusar. Dan majalisar da ba a san ko waye...
Wani tsohon mutumi mai shekaru 63 a duniya, mai suna Sakal Deb Tuddu dan kasar Indiya ya bayyana cewa ya shafe sama da shekara arba'in bai yi aski ba, sannan kuma bai wanke kansa ba. Wannan dalili ne yasa gashin nasa yayi tsawo...
A jiya Buhari ya karawa Hukumar AMCON karfi da wasu dokoki biyu.Yanzu wannan hukuma ta samu damar ta bi kadin masu karbar bashi su ki biya bayan an kawo sababbin hanyoyi a gwamnati.
Wata kyamara da aka sanya ta bayyana yadda wani lamari marar kyan gani ya faru, inda ta nuna yadda wani saurayi da budurwa suka gamu da ajalin su bayan sun fado daga kan wata doguwar gada lokacin da suke rungume-rungume da...
Labaran Duniya
Samu kari