Labaran Duniya
Micheal Job, wani fasto ne dan kasar Amurka, wanda kwanan nan ya kai ziyara kasar Kenya a matsayin annabi, rahotanni sun nuna cewa Job ya mutu kwanaki kadan bayan ya kai ziyara kasar ta Kenya...
Wata budurwar da aka bayyana sunanta da Jay Dor ta kashe kanta bayan mutuwar kawarta wacce suke aikata madigo tare mai suna Giovanni Doll. An iske Doll a mace ne bayan ta kwanta bacci, amma kuma dama dai tana fama da rashin...
A yayin da kocin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United Ole Gunnar Solskjaer ya matsa lamba wajen dinke barakar da ya samu a bara, kungiyarsa ta fanshi dan wasan bayan a kan fan miliyan 80.
Lionel Messi dan wasan da ke da shekaru 32 a duniya ya karbi jan kati a wani wasa da kasarsa ta Argentina ta buga da kasar Chile, inda kasar Argentina din ta lashe wasan da ci 2 - 1. Dan wasan daga baya yayi korafin cewa anyi...
So da yawa iyaye kan nunawa yara muhimmancin cinye abinci idan suka fara ci, ba tare da an bar ragowa ko an wulakanta shi ba. Sukan fada musu cewa akwai wasu sassa a duniya ma da yara ke faduwa su mutu saboda bakar yunwa...
Wani kare ya sanyawa mutane da yawa tausayi a zukatansu bayan an gano cewa yayi watanni 18 yana kwana a gefen hanyar da ubangidansa ya mutu sanadiyyar hadarin mota. Karen wanda ake yiwa lakabi da suna Greek Hachiko yana matukar...
Wata mata ta koka inda ta bukaci wani mutumi da yake yi mata bulala da ya daina dukanta, a lokacin da ake yiwa masu laifi irin nata bulala ranar Larabar nan da taa gabata a kasar Indonisiya. Matar mai shekaru 22, wacce aka yi...
Mutumin kasar Indonisiya mafi tsufa, Hajji OPhi Aydarous Samri, ya kasance mai kula da tsarkakan masallatai biyu a matsayin babban bakon Sark Salman a Hajjin bana.
Ministan harkokin cikin gidan Turkiya, Suleiman Soylu ya bada wata sanarwa a makon da ya gabata inda yake cewa, “ ‘Yan gudun hijirar Syria zamu aika da su sansanin ‘yan gudun hijiran da muke da shi a maimakon mu mayar da su zuwa k
Labaran Duniya
Samu kari