Sai kace karya: Nayi zina da mutum sama da 700, 27 daga cikinsu duk 'yan fim ne da mawaka - In ji wata Slay Queen

Sai kace karya: Nayi zina da mutum sama da 700, 27 daga cikinsu duk 'yan fim ne da mawaka - In ji wata Slay Queen

- Wata budurwa 'yar kasar Ghana mai shekaru 22 ta bayyana irin yawan mazan da ta kwanta da su a rayuwarta

- Ta bayyana cewa ta kwanta da maza sama da dari bakwai kuma ashirin da bakwai daga cikinsu jaruman fim ne da mawaka

- Budurwar ta bayyana cewa ta fara yin zina ne tun tana 'yar shekara 14 a duniya, inda wani shugaban makarantarsu ya fara kwanciya da ita

Wata budurwa 'yar kasar Ghana mai shekara 22 ta bawa mutane da yawa mamaki, bayan ta bayyana irin yawan mutanen da ta kwanra da su a rayuwarta.

Budurwar mai suna Abena Ghanabah wacce aka fi sani da Charlotte Abena Serwaa Ghanabah ta ce tayi lalata da mutane dari bakwai, sannan kuma mutum ashirin da bakwai daga cikin su mawaka ne da 'yan fim.

Ta bayyana cewa ta fara yin zina da maza a lokacin da take da shekara 14 a duniya, kuma mutum na farko da ya fara kwanciya da ita shugaban makarantar sakandaren sune mai shekaru 56, a lokacin da take makarantar kwana.

KU KARANTA: Jan namiji: Wani dan acaba ya ceto wata budurwa da sojoji suka yi kokarin yi mata fyade

Budurwar daga baya ta cigaba da cewa ta yanke hukuncin bayyana sunayen mawaka da 'yan fim da suka kwanta da ita 'yan kasar Ghana, saboda sun ki cika alkawarin da suka dauka a kanta.

Abena ta kuma bayyana cewa akwai mata 'yan fim da yawa da suka so suyi iskanci na madigo da ita taki amincewa.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel